Atiku Abubakar
A jiya Litinin ne Atiku Abubakar ya kai wa tsohon Shugaban kasa IBB ziyara har gida. An sa labule tsakanin Alhaji Atiku da Janar Ibrahim Badamasi Babangida.
Atiku Abubakar ya ce bashin da Najeriya za ta ci ya zarce 3% na GDP. Don haka ne Atiku ya ce kundin kasafin kudin da Shugaban kasa ya gabatar ya saba doka.
Za ku ji yadda Alhaji AbdulSamad Rabiu ya ratsa Attajiran Duniya, ya zama na 8 amasu kudin Afrika da duk dai abubuwan da ya kamata ka sani game da attajirin.
Jiya ne mu ka ji labari cewa wani yaron Atiku Abubakar ya samu babbar sarauta da mahaifinsa ya rike. Adamu Atiku shi ne kwamishinan ayyuka na jihar Adamawa.
A cewar Momodu, gwamnatin shugaba Buhari ta gurgunta 'yancin cin gashin kai na majalisun kasa da bangaren shari'a. Yayin wata hira da shi a wani shiri mai taken
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakarya fadi abin da ya kamata INEC ta gyara a tafiyar siyasar Najeriya. Ya ce INEC ta yi maza ta gyara kura-kuran ta.
Atiku ya ce Oshiomhole ya yi adawa da aka cire tallafin man fetur a 2007. Atiku ya bayyana yadda Oshiomhole ya kawo masu matsala a lokacin ya na mulki a PDP.
Atiku ya yi takarar neman kujerar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP a zaben 2019, amma sai ya sha kasa a hannun shugaba Muhammadu Buhari, dan takarar jam'iyy
Wani Yaron Atiku Abubakar ya fito ya ce Mahaifinsu zai nemi takarar Shugaban kasa a zabe mai zuwa. Alhaji Adamu Atiku-Abubakar ya na cikin Kwamishinonin Adamawa
Atiku Abubakar
Samu kari