Yajin aikin ASUU
Idris ya bayyana haka ne ta bakin daraktan watsa labaru na ofishinsa, Henshaw Ogubike, inda yace malaman sun gaza cika sharuddan BVN ne da ofishin ta gindaya.
Gwamnati ta bukaci ASUU ta koma aiki kafin a sake zama. Ministan kwadago, Chris Ngige ya ce idan Malaman Jami’a su na so mu sake zama, sai sun janye yajin aiki.
Ma’aikatan Jami’o’i sun ce tun da su ka burma cikin IPPIS mu ke ganin haka-haka a albashi. Wannan ya sa su ka ce za su yi ta ta kare da Gwamnatin Tarayya.
Malaman jami'o'i da suka tafi yajin aiki a kan sabon tsarin biyan albashi, sun samu albashinsu daa gwamnatin tarayya ta rike a yau Juma'a 8 ga watan Mayun 2020.
A halin yanzu rabon da a biya mafi yawan malaman jami’a albashi tun farkon 2020. Kungiyar ASUU ta fallasa abin da ya sa Gwamnatin Buhari ta dauki wannan mataki
Gwamnatin Tarayya ta galabaitar da ASUU a tsakiyar annobar COVID-19. Ahalin a yanzu ASUU ta na yajin aikin da ya sa aka shafe watanni 2 ba a biya su albashi ba.
Kungiyar malamai masu koyarwa a jami'a (ASUU) a ranar Alhamis ta shawarci gwamnatin jihar da na jihohi da su goyi bayan rufe kasar nan ta hanyar samar da kayayy
Haddaddiyar kungiyar malaman jami'o'in Najeriya (ASUU) ta sanar da shiga yajin aikin sai baba-ta-gani. Shugaban kungiyar ASUU na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi,
Gwamnati ta biya Farfesohin da ke karbar makudan kudi N58, 000 a Fubrairu. Da mamaki ace shugabannin Jami’a da ake biyan Miliyoyi sun koma karbar dubunnai.
Yajin aikin ASUU
Samu kari