Yajin aikin ASUU
Ƙungiyar Malaman jami'o'i ta ƙasa ASUU, ta bayyana sabon shugabanta bayan gudanar da zaɓe a wajen taron data gudanar a jami'ar Nnamdi Azikiwe dake jihar Anambra
Ƙungiyar malaman jami'o'i (ASUU), ta yi kira ga gwamnatin tarayya da hukumomin tsaron ƙasar nan cewa su gaggauta magance matsalar tsaro a jami'o'in ƙasar nan.
Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ya gayyaci shugabannin kungiyar malaman jami'o'in (ASUU), zuwa wani taron gaggawa domin shawo kan yajin aikin da al barazanar shiga
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan ƙwadigo da samar da ayyuka, Chris Ngige, ya roƙi ƙungiyar likitocin ƙasar nan da su yi wa Allah kada su tsunduma yajin aiki.
Kungiyar kwadugo ta NLC zatayi kangamin nuna rashin amincewa da shirin yan malisun tarayya na chanja mafi karancin albashi daga yadda yake a yanzun zuwa wani
Kungiyar NASU ta bayyana cewa gwamnatin tarayya ta yaudareta wajen sanyata akan tsarin biyan albashi na IPPIS. Kungiyar ta kira IPPIS zamba kuma mara dorewa.
Gwamnatin tarayya a Najeriya ta saki kudin alawus din ASUU da ya jawo dogon yajin aiki a jami'o'in kasar. Akwai yiwuwar sake wasu kudin kuma karshen Janairu.
Kungiyar malaman jami'o'i, ASUU, reshen Jihar Jami'ar Jihar Plateau ta ce ta fara yajin aikin sai baba ta gani, The Punch ta ruwaito. Shugaban ASUU na jami'ar,
A makon nan ma’aikata su ka fara zanga-zanga, sun ce sai an biya masu bukata za a bude Jami’o’i. ‘Yan SSANU da NASU sun bijirewa COVID-19, sun yi zanga-zanga.
Yajin aikin ASUU
Samu kari