Yajin aikin ASUU
Kungiyar ta NAAT na kokarin shiga yajin aiki a sakamakon rashin samun yadda suke so daga ASUU dangane da kudin da aka sake musu biyo bayan dogon yajin aiki.
Kungiyar daliban Najeriya ta ce mambobinta za su shiga gagarumar zanga-zanga idan har kungiyar malamai masu koyarwa a jami'o'i suka sake fadawa yajin aikin.
Da alama, Naira Biliyan 40 da Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ba Malamai zai haddasa fada a Jami’o’i. Danyen rigima za ta barke a dalilin Biliyoyin kudin.
Shugaban ASUU ya ce za su zura ido su ga ko Gwamnati za ta yi karamar magana. Biodun Ogunyemi yace za su koma idan gwamnati ta gagara cika alkawarin da ta yi.
Mun ji cewa yau ake sa ran cewa Shugabannin ASUU za su yi taro da wakilan Gwamnati. Wannan shi ne karo na biyu da bangarorin da za su zauna a cikin kwanaki 5.
Kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'i (ASUU) a ranar Talata, 22 ga watan Disamban 2020, ta bada satar amsa a kan lokacin da za ta kawo karshen yajin aikint.
Bayan kwashe kusan shekara daya da ungiyar malamai masu koyarwa na jam'i'o'i suka yi a gida suna yajin aiki tare da hadin kan cutar korona, gwamnatin Najeriya.
Taron da FG da ASUU suka yi a ranar Alhamis wanda kowa yayi fatan za a cimma gaci ya kare ba tare da wata nasara ba. Ya kamata a fara taron sirrin da misalin 4.
Rahotanni sun ce zaman ASUU da Gwamnati ya dauki tsawon lokaci, ana jiran aji matsayar da aka dauka. Gwamnati ta na kokarin kawo karshen yajin-aikin da ake yi.
Yajin aikin ASUU
Samu kari