Arewa
An tabbatar da cewa Kashim Shettima zai kai ziyara Filato Litinin, domin tattauna dabarun dawo da zaman lafiya bayan kashe sama da mutane 50 a jihar.
Ɗan ministan harkokin waje na Najeriya, Adam Tuggar ya karyata jita-jitar cewa mataimakin gwamnan Bauchi ya mare mahaifinsa a jihar kan lamarin siyasa.
Karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya yi kalamai masu kaushi kan 'yan siyasar Arewa masu sukar Shugaba Bola Tinubu. Ya ce suna yin hakan ne don sunyi suna.
Kungiyar matasan Arewa ta zargi Shugaba Tinubu da karya doka da raina mataimakinsa, Shettima, ta kuma bukaci a mutunta tsarin mulki da adalci a shugabanci.
Malamin Musulunci a Kano, Sheikh Adam Abdallah Kano ya yi ruwan addu'o'i ga kungiyar ECOWAS da masu goyon bayanta kan dokar batanci ga Annabi Muhammad (SAW).
Boko Haram sun kai hari a garin Yamtake, jihar Borno, inda suka kashe sojoji biyu da fararen hula. Sanata Ndume ya bukaci karin matakan tsaro a Gwoza.
Gwamnatiɓ Tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta bayyana shirinta na gina tashoshin samar da wuta daga hasken rana wanda aka fi sani da sola a jihohi 19.
Wasu majiyoyi sun tabbatar da cewa rundunar dojoji sun yi kwanton bauna inda suka hallaka Ibrahim Kaboni da wasu ‘yan bindiga takwas a garin Tsafe da ke Zamfara.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da rasuwar mai taimakawa Gwamna Abba Kabir Yusuf a bangaren matasa, Hon. Abdullahi Salisu Furfura a jihar Kano.
Arewa
Samu kari