Arewa
Dan majalisar tarayya daga jihar Borno, Hon. Usman Zanna ya sake gwangwaje matasa da ayyukan yi daga ma'aikatun gwamnatin tarayya da ke fadin kasar.
Majalisar sarakunan Arewa ta gudanar da taronta na bakwai a Maiduguri na jihar Borno. Taron ya mayar da hankali ne kan lamuran tsaro da suka addadi jama'a.
Bayan Peter Obi ya ziyarci Benue, Gwamnan jihar, Hyacinth Alia, ya ce ba zai iya ba da tabbacin tsaron wanda ya kai ziyara ba tare da izini ba ko waye ne.
Shugaba Tinubu ya bukaci Gamna Mutfwang ya kawo karshen rikicin Filato, yayin da Amnesty ta ce an kashe mutum 1,336 daga Disamba 2023 zuwa Fabrairu 2024.
Bayan kisan wani dan bindiga, wasu 'yan bindiga ne sun kona masallacin Juma’a, asibitin kula da lafiya da gidaje fiye da goma a Biyabiki da ke jihar Zamfara.
Gwamnatin Kano ta bayyana matsayarta kan hukuncin kotun ECOWAS inda ta bayyana cewa ba za ta janye dokokin batanci da take amfani da su a jihar ba.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da rasuwar Danmajen Arewan Zazzau, Injiniya Hayyatu Mustapha a ranar Asabar 12 ga watan Afrilun 2025 a jihar Kaduna.
Rundunar ‘yan sanda a Edo ta ce an cafke mafarauta hudu daga Kano da makamai yayin da suka isa jihar ranar Asabar da dare a dakin hotel da ke jihar.
Yayin da ake ta maganganu kan matsalar tsaro, jigo a APC, Yerima Kareto, ya bukaci Ministan yada labarai, Mohammed Idris ya kai ziyara wuraren da Boko Haram ke iko.
Arewa
Samu kari