Arewa
Yayin da rashin tsaro ke sake taɓarɓarewa a Zamfara, Kungiyar NDYC ta bukaci gwamnatin tarayya ta ayyana dokar ta baci a jihar saboda yawaitar kashe-kashe.
Farashin masara, gero, wake, da shinkafa sun karye a kasuwannin Arewacin Najeriya. A jihar Neja wanda ya ci bashin N20m ya saye abinci ya koka kan karyewar farashi.
An samu sauki bayan fitaccen jagoran 'yan bindiga, Harisu Babba Yauni, ya mutu tare da wasu daga cikin yaransa guda 10 a rikicin cikin gida da ya auku a Katsina.
Timi Frank ya zargi Tinubu da tunzura Arewa da Kudu don burin dawowa mulki a 2027, ya ce ya na amfani da kabilanci da barazana don cimma manufarsa.
Rahotanni sun tabbatar cewa yan bindiga sun kai hari a lokacin sallar Isha a Tudun Malamai da ke karamar hukumar Faskari a jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa shugaban karamar hukumar Fufore, a jihar Adamawa, Hon. Shuaibu Babas, ya rasu bayan fama da doguwar rashin lafiya.
Yayin da ake fama da matsalolin tsaro a Plateau, tsohon Minista a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya soki Gwamnan jihar, Caleb Mutfwang, kan karɓar Jakadan Isra’ila.
Masanin tsaro kuma mai fashin baki kan lamuran yau da kullum, Opialu Fabian ya bukaci ministan tsaro, Badaru Abubakar ya yi murabus daga mukaminsa.
Dakarun hukumar Hisbah ta jihar Kano sun kai samame wani wuri da mutane ke truruwa bayan an fara raɗe-raɗin ya na ɗaukr da sawun kafar Annabi SAW a jihar Kano.
Arewa
Samu kari