Arewa
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon ministan ilimi na kasa, Malam Ibrahim Shekarau, ya jaddada cewar babu gudu, babu ja da baya a burinsa na zama dan takarar shugabancin kasa karkashin jam’iyyar PDP. Shekarau ya bayyana haka ne
Wani rahoto da muka samu da dumi dumi yanzun nan ya tabbatar da cewa akalla mambobin majalisar wakilan Najeriya 37 ne suka yi fatali da jam’iyyar APC mai mulki, suka kuma rungumi jam’iyyar PDP, ta adawa. Daga cikin ‘yan majalisar
Rahoton ya kara bayyana cewar, PDP zata canja suna ne domin gujewa yawaitar alakanta sunanta da cin hanci da jam'iyyar APC mai mulki ke yi. Jaridar ta wallafa cewar a yau, Lahadi, ne PDP zata sanar da wannan shawara da ta yanke ga
Rahotanni dake iske mu a wannan lokaci, sun tabbatar da mana cewar wasu 'yan bindiga sanye da kakin jami'an 'yan sanda na SARS sun budewa tawagar Sanata Dino Melaye wuta a jihar Kogi. Jaridar Tribune ta rawaito cewar lamarin ya fa
A kalla mutane 7,727 hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) zata dauka aiki na wucin gadi a zaben maye gurbi a jihar Katsina. INEC zata gudanar da zaben maye gurbin sanatan yankin Katsina ta Arewa, Sanata Mustapha Bukar, da
Tsohon shugaban kasa Jonathan ya isa garin Minna a ayarin wasu manyan motoci guda 6, kamar yadda majiya a gidan IBB ta sanar da jaridar The Nation. Majiyar ta bayyana cewar daga Babangida da Jonathan sai takarar gwamnan jihar
A jiya ne jami’an ‘yan sandan tawagar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, sun zane wasu jami’an kwastam uku a Katsina. Lamarin ya faru ne a kauyen Daddara na karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina inda Osinbajo ya kai
Wata majiya a fadar shugaban kasa, da bata yarda a ambaci suna ba, ta bayyana cewar taron na wannan mako ba zai yiwuwa bane saboda shugaba Buhari baya kasar, sannan mataimakinsa ya kai ziyara jihohin Katsina da Sokoto domin jajant
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito cewa, wannan lamari na takaici ya afku ne a ranar 15 ga watan Yuli da ta gabata, inda jami'an na 'yan sanda suka fafata ta hanyar musayar wuta ta harsashan bindiga da 'yan ta'adda.
Arewa
Samu kari