Arewa
Mohammed Wakili, kwamishinan 'yan sanda a jihar, ya sanar da hakan yayin taro da manema labarai a jihar, yau, Laraba. Ya ce hukumar ta mayar da hankali wajen kwato makaman ne biyo bayan umarnin da Sifeton 'yan sanda na kasa, Ibrah
Mutanen kauyen sun shaidawa kamfanin jaridar Daily Trust cewar, 'yan bindigar, kimanin su 12 sun isa garin da misalin karfe 1:00 na rana suka harbe mutane kafin daga bisani su kara dawowa da misalin karfe 2:00 na dare inda suka ka
Gwamnatin jihar Borno da hadin gwuiwar ma'aikatar noma da babban bankin kasa (CBN), ta kaddamar da tsarin dalar shinkafa, a wani shiri na bunkasa harkar noma. A jiya, Talata, gwamnan jihar, Kashim Shettima, ya kaddamar da shirin.
Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo, ya ce zai biya dukkan kudaden da za a kashe yayin jinyar wani almajiri mai shekaru 12 da aka datsewa hannaye bayan ya samu rauni daga horon da malamin makarantar su ya yi masa. Jaridar Daily
Cibiyar binciken kuturta, tarin shika, da kanjamau (NTBLC) na daga cikin cibiyoyin binciken kwakwaf a kan cututtuka dake dauke da kayan aiki da babu irinsu a cibiyoyin binciken cututtuka dake nahiyar Afrika. Wakilin kamfanin dilla
Shugaban kungiyar bijilanti a jihar, Alhaji Abba Mainayara, ya sanar da hakan a ganawar sa da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN). Tun shekarar 2009, kungiyar Boko Haram take aiyukan ta'addanci da ya yi sanadiyar dubban muta
Wani shaida, Malam Hamza Illela, ya sanar da manema labarai cewar mutum daya ya tsira ba tare da samun rauni ba. Wadanda tsautsayin ya ritsa da su sun hada da; Bashar Buhari, Isah Amadu, Abdullahi Salihu, Bashar Dalhatu, Bashar Ma
Dawowar ‘Yan Matan Dapchi da kuma alkiblar Arewacin Najeriya. Dawowar yawancin ‘yan matan Dapchi labari ne mai dadi. Cigaba da rikon jarumar yarinyar nan Leah Sharibu, wadda taki tursasar shiga musulunci a hannun ‘yan ta’adda, abu
Shugaba Muhammadu Buhari a jiya, a ofishinsa, a birnin tarayya, ya karbi ‘yan matan makarantar Dapchi da aka saki kuma ya bayyana cewa zai karbi mika wuyan ‘Yan Kungiyar Boko Haram. Shugaban kasar ya kara da cewa gwamnatinsa a sh
Arewa
Samu kari