Arewa
Shugaban kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF), Ibrahim Ahmadu Coomassie, ya bayyana cewa Najeriya bazata rayu ba idan babu arewa saboda haka ya zama wajibi akan shugabannin yankin da su ceto arewa daga ayyukan batanci.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar, mamba a majalisar, Labaran Madari, ne ya gabatar da kudirin gaban majalisar. Madari ya shaidawa 'yan majalisar cewar yin gyara ga dokar zai ragewa gwamnati kashe kudi a ba
"Bamu ankara sai ganin daruruwan matasa mu ka yi dauke da sanduna da makamai su na ihu "an fara", amma sai jagororin al'umma su ka tsaya kai da fata don ganin ba a samu barkewar rikicin ba ta hanyar tsawatar wa matasan kafin karas
Sanarwar na kunshe ne cikin wata takarda da shugaban kwamitin harkokin addinin Islama kuma wazirin sarkin Musulmi, Farfesa Sambo Wali, ya sanyawa hannu, tare da bayyana cewar sun fitar da sanarwar ne sabida da rashin samun rahoto
A wata sanarwa da hukumar ta fitar yau, Lahadi, a Abuja, dauke da sa hannun Mista Tony Opuiyo, ta ce rahotannin sirri da hukumar ta samu sun tabbatar da cewar Abbey ya yi safarar wasu bindigu daga Konduga tab jihar Borno zuwa jiha
A ranar 19 ga watan Fabrairu ne mayakan kungiyar Boko Haram su ka wani harin bazata makarantar sakandiren 'yan mata dake Dapchi a jihar Yobe tare da yin awon gaba da 'yan mata 110. Dan-Ali ya bayar da tabbacin cewar 'yan matan zas
Darektan yada labarai na hukumar sojin, Janar Texas Chukwu, ya bayyana cewar jami'an sojin sun fita aikin sintiri ne yayin da su ka yi kacibus da 'yan bindigar. 'Yan bindigar sun bude wuta a kan tawagar sojin kuma ba tare da jinki
Masu garkuwar, su tara, sun shiga fadar Hakimin tare da kokarin sace shi daga dakinsa na bacci. Saidai basaraken ya tirje yayin da su ke kokarin tafiya da shi, har ta kai ga tsohon tsimi ya motsa ya saka hakimin dauko wata takobi
Wasu 'yan jarida da abin ya faru a kan idonsu sun ce 'yan sandan sun gaza nuna shaidar kama ma'aikacin kuma duk rokon da su ka yiwa jami'an tsaron sandan a kan su yi hakuri bai yi tasiri ba. An tafi da Krishi ne cikin ankwa bayan
Arewa
Samu kari