Arewa
Rahotanni sa muka samu sunce a kalla fasinjoji 87 ne wasu yan bindiga sunka sace a hanyar Birnin-Gwari da ke jihar Kaduna. Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa yan bindigan sun zabi mutanen da suka sace ne bisa yanayin tufafin da suke
Gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya jagorancin taron lalata makaman. Akwai jami’an tsaro da wakilan kungiyoyi masu zaman kan su, na gida da na waje, da suka halarci taron. Jihar Zamafara ta dade tana fama da rigingimu daga
Jawabin ya kara da cewar mayakan kungiyar ta Boko Haram sun kama tsohon tare da mayar das hi fursunan yaki. Yanzu haka dakarun soji sun dauki tsohon ya zuwa cibiyar duba lafiyar sojojin bataliya ta 192 domin cigaba da bashi kulawa
Mun samu rahoton cewa hukumar Hisbah ta jihar Jigawa, ta tanadi ma'aikata 500 a sakamakon ziyarar aiki ta kwanaki biyu da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai jihar a ranar Litinin kamar yadda jaridar Daily Trust ta bayyana.
Hukumar tsaro ta NSCDC reshen jihar Jigawa ta ce jami'an ta sun kama wasu mutane 19 cikin har da tsohon dan sanda mai mukamin sufeta da ake zargi ta yin lalata da wata karamar yarinya yar shekaru 13. Mai magana da yawun hukumar na
Mai rikon kwaryar shugabancin hukumar, Ibrahim Magu, ya bayyana jin dadin sa bisa kammala aikin ginin sabuwar shelkwatar hukumar. "Ina godiya ga shugaban kasa da ya bawa wannan aiki fifiko. Hakan ya kara jadda aniyar da yake da
Allah ya yiwa shahararren malami kuma attiji, Sheikh Khalifa Isyaka Rabi'u, rasuwa da yammacin yau, Talata. Marigayin ya rasu ne a birnin Landan inda yake zaman jinya a wani asibiti. Shikh Rabi'u shine mahaifi ga Alhaji. Abdulsam
Shugabancin kungiyar Izalatul-Bid'a-Wa-Iqamatus-Sunnah na kasa karkashin jagorancin, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ta ziyarci ofishin gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello. Kungiyar t ziyarci gwamnan ne jiya, Litinin, a ofis
Abdulsalam na wannan kira ne bayan wata ganawar sirri day a yi da wasu ‘yan siyasa daga arewacin Najeriya a jiya, Lahadi. Ya bukaci ,yan siyasar das u saka kishin kasa a sama da bukatun su na siyasa. “Zaman lafiya yana da matukar
Arewa
Samu kari