Arewa

APC ta kayar da PDP a zaben maye gurbi a jihohin arewa 3
Breaking
APC ta kayar da PDP a zaben maye gurbi a jihohin arewa 3
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A jihar Katsina, Abubakar Kusada na jam'iyyar APC ne ya lashe zaben maye na mazabar Kankia/Kusada/Ingawa. Kusada ya samu kuri'u 48,518, fiye da na dan takarar da ke biye ma sa, Abdulssamad Yusuf na jam'iyyar PDP. Da yake sanar da

INEC ta saki sakamakon zaben maye gurbi a jihar Kwara
Breaking
INEC ta saki sakamakon zaben maye gurbi a jihar Kwara
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A daren jiya, Asabar, ne hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ya bayyana jam'iyyar APC a matsayin wacce ta yi nasarar lashe zaben maye gurbi na kujerar majalisar wakilai ta mazabar Ekiti/Irepodun/Isin/Oke-Ero. Da ya ke sanar da sa

Kyan tafiya: Magoya bayan Mama Taraba 5000 sun koma APC
Breaking
Kyan tafiya: Magoya bayan Mama Taraba 5000 sun koma APC
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Dan takarar gwamnan APC a jihar Taraba, Sani Abubakar, ya karbi magoya bayan Mama Taraba, tsohuwar ministar jam'iyyar da ta koma jam'iyyar UDP domin yin takarar gwamna, fiye da 5000. Masu canja shekar sun hada da shugabannin jam'