Arewa
A ranar Juma'ar da ta gabata ne aka gudanar da jana'izar sarkin Lafia, Marigayi Isa Al-Mustapha Agwai I, bisa jagorancin babban Limamin jihar Nasarawa, Mallam Dalhatu Muhammad Dahiru tare da 'yan uwa, makusanta da abokanan arziki.
Da sanadin kafar watsa labarai ta BBC Hausa mun samu rahoton cewa, ba bu zato ba bu tsammani curi na garken Kudan Zuma sun fatattaki al'ummar kauyen Gunsum da ke karkashin karamar hukumar Kanam ta jihar Filato.
Wata majiyar rahoto kamar yadda shafin jaridar Vanguard ya ruwaito ta bayyana cewa, an sake tsinto gawar wasu sojoji biyu cikin dokar Daji bayan harin da ya auku kan sansanin dakarun soji da ke yankin Buni Gari a jihar Yobe.
A yayin taron wanda cibiyar yaki da furucin nuna kiyayya ta dauki nauyin gudanarwa tare da hadin gwiwar fadar Zuru, Alhaji Shehu ya bayyana cewa, ba bu ci gaba ga kowace al'umma matukar ba bu wadataccen zaman lafiya a cikin ta.
Daya daga cikin shahararrun Sanatocin Najeriya, Shehu Sani, mai wakilcin shiyyar Kaduna ta Tsakiya a zauren majalisar dattawa ta Najeriya, a bisa mahanga da fahimtar sa, ya wassafa wasu dalilai da haddasa talauci a yankunan Arewa.
Solomon Dalung, ministan matasa da wasanni, ya bawa jama'a da dama mamaki bayan ya halarci wani bikin gargajiya da kabilar sa ke yi duk shekara. Dalung, dan asalin kabilar Tarok ne dake zaune a wasu sassan jihar Filato kuma su kan
A yayin da nagari ba za su taba karewa a duniya ba, mun samu rahoton cewa, gwamnatin jihar Jigawa karkashin jagorancin gwamna Muhammad Badaru, ta yiwa Mata Marayu 270 goma ta arziki wajen dauke ma su dawainiyar aure.
A yau, Asabar, ne rundunar 'yan sanda ta kasa ta yiwa tsohon kwamishinan 'yan sandan jihar Legas Fatai Owoseni, da ragowar wasu 9 ritaya. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar Owoseni ya kasance kwamishinan 'ya
A cigaba da yakin neman zabe shekarar 2019 da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ke yi gida-gida, ya ziyarci Alhaji Musa Dogonkadai, sarkin kabilar Hausawa mazauna Agege a garin Legas. Yayin ziyarar ta Osinbajo, kabi
Arewa
Samu kari