Arewa
A yayin da bikin kirsimeti na mabiya addinin Kirista ke ci gaba da karatowa, mun samu cewa, wata Mata musulma, ta yiwa zaurawan kiristoci gagarumar hidima domin jin dadin gudanar da bukukuwansu cikin annashuwa a jihar Kaduna.
Da ranar yau, Lahadi, ne aka yi jana'izar marigayi Sanata Ahmad Mukhtar Aruwa a garin Kaduna. Jana'izar ta samu halartar manyan arewa da suka hada da masu tsofi da Shugabanni masu ci, 'yan siyasa, 'yan kasuwa, malaman addini da ja
Rundunar sojin Najeriya ta amince da da yin karin girma ga wasu manyan jami'anta zuwa mukaman Manjo Janar, Birgediya janar, da kuma Laftanal Kanal. A wani jawabi da hukumar ta fitar ta hannun kakakinta, Birgediya Sani Kukasheka Us
Dangane da aukuwa wannan mummunan lamari, mafi akasarin Manoman yankin garrin Jere sun bayyana korafin su na salwantar abin dogaro da ya dakusar da burace-buracensu na samun arziki mai yalwa na amfanin gona da ya dara na bara.
Jaridar Vanguard ya ruwaito cewa, an sake tsinto gawarwakin wasu Soji biyu cikin dokar Daji bayan aukuwar harin kungiyar ta'adda ta Boko Haram kan sansanin dakaru da ke yankin Buni Gari na jihar Yobe a karshen makon da ya gabata.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta rantsar da kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa karkashin jagorancin shugaban majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki, yau, Alhamis a Abuja. Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP
'Yar takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar ACPN, Obi Ezekwesili, ta zabi Ganiyu Galadima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa. Hakan na kunshe ne cikin wata wata sanarwa da jam'iyyar ta fitar bayan kammala
A yau ne kungiyar matasan kabilar Igbo (Ohanaeze Youth Council) ta nemi dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, da ya fito fili da zuciya daya ya fadi zangon mulki nawa yake son yi idan ya lashe
Hukumar 'yan sanda a jihar Kano ta bayyana cewar ta kama wasu gungun matasa dake sana'ar karuwanci da manyan mutane a birnin Kano. Kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Kano, DSP Magaji Musa Majiya, ya ce matasan da su ka kama su ne
Arewa
Samu kari