Arewa
A yayin da ake ci gaba da fuskantar kalubale na nau'ikan ta'addanci daban daban babu dare babu rana musamman a Arewacin Najeriya, mun samu cewa 'yan ta'adda sun sake kai wani mummunan hari jihar Katsina.
Alhaji Abdulmumin Kabir Usman, Sarkin Katsina ya nada Galadiman Katsina da Durbin Katsina a matsayin masu zaban sarki a masarautar. Masarautar da Katsina ta nada Justice Sadiq Abdullahi Mahuta (murabus) ne a matsayin Galadiman Kat
Sabon gwamnan jihar Zamfara Babagana Zulum, a ranar Larabar da ta gabata ya bayar da sanarwar kara wa dakarun sa kai albashin su daga Naira dubu goma sha biyar zuwa dubu ashirin a kowane wata.
Duba da yadda lamari na rashin tsaro ke ci gaba da tabarbarewa tare da ta'azzara musamman a Arewacin Najeriya, uwargidan shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari, ta kalubalanci shugabannin tsaro na kasa akan zage dantsen su.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasararwa ya yi nade-naden a karo na farko bayan darewarsa kan mulki a ranar 29 ga watan Mayun 2019. Sanarwar nadin mukamen na dauke ne cikin sakon da sakataren harkokin mulki na ofishin sakataren gw
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta ce dakarun ta na sama (ATF) da ke atisayen Operation Lafiya Dole sun kai wani kwakwarar hari ga mafakar wasu mayakan Boko Haram da ke garin Abaganaram a Arewacin Borno cikin kokarin ta na kak
Sauran da aka yiwa nadin mukamman sun hada da sabon sakataren gwamnati, (SSG) Alhaji Bala Bello, Babban mai bayar da shawara na musamman kan harkokin tsaro(SSA)Alhaji Abubakar Dauran da Alhaji Bello Ibrahim a matsayin SSA kan sabu
Hadaddiyar Kungiyar Masu Shirya Finafinan Hausa, MOPPAN, Kabiru Maikaba ya ce nan ba da dade wa ba kungiya za ta kafa dokar hana masu shirya fina-finai yin fim din soyaya. A hirar da Maikaba ya yi da BBC a ranar Alhamis, ya koka k
Dakta Fatima Atiku, Diyar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar ta ce ba za ta taba mantawa da aikin da tayi a matsayin Kwamishinan lafiya a karkashin gwamna Muhammadu Bindow da ya kammala
Arewa
Samu kari