Arewa
Wani rahoto da wata kungiyar kasa da kasa mai zaman kanta Oxfam International ta wallafa ya nuna cewa har yanzu kashi 69 cikin 100 na 'yan Najeriya na fama da matsananciyar talauci na rayuwa kasa da dala 1.9 a kullum. Rahoton ya k
Rikicin da ya kunno kai tsawon watanni uku da suka gabat ya ritsa da dubunnan manoma a yankunan Wukari, Donga, da kuma wasu sassa na yankunan karamar hukumae Takum kamar yadda manema labarai na jaridar Daily Trust suka bayyana.
Ajali dake zuwa babu shiri ballantana ankaraswa, ya katse hanzarin samarin biyu yayin saukar wani mamakon ruwan sama da sanyin safiyar ta ranar Asabar 6, ga watan Yuli cikin karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina.
Kwallejin Kimiyya da Fasaha na Jihar Kebbi da ke Jega ta kori wasu dalibanta mata hudu saboda samunsu da aikata laifin madigo. Daily Trust ta ruwaito cewa shugaban makarantar da aka yi wa karin daraja, Aminu Dakingari, ya ce jami'
Tun bayan hawansa mulki a zango na farko, a shekarar 2015, wasu jama'a, musamman daga yankin arewacin Najeriya, suka fara korafin cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya fi karkata bangaren kudu, musamman yankin 'yan kabilar Yoru
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya nada tsohon kwamishinansa na muhalli, Ali Haruna Makoda a matsayin shugaban ma'aikatan fadar gwamnati. An bayyana nadin ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun babban sakataren y
Sojojin sun kafa tarko ne inda suka jira 'yan ta'addan suka matso kusa sannan suka yi musu luguden wuta a yayin da suka taho a motoccinsu masu dauke da bindigu guda bakwai. Sanarwar kai harin ya fito ne daga shafin sada zumunta na
Rundunar 'Yan sanda reshen Jihar Kebbi ta ce ta kama wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane 10 da 'yan leken asiri uku da kuma wasu bata gari 32 karkashin atisayen 'Operation Puff Adder' da Sufeta Janar na 'Yan sanda Muhammadu A
Shugaban kungiyar Arewa Consultative Forum (AYCF), Alhaji Yerima Shettima ya ce yankin arewa ne za ta fitar da shugaban kasa bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya kammala wa'adinsa a 2023. Legit.ng ta gano cewar Shettima ya yi wannan
Arewa
Samu kari