Arewa
Daya daga cikin manyan jiga-jigan yankin arewacin kasar, Ambasada Yahaya Kwande, ya yi kira ga jam’iyyar PDP da ta mika tikitinta na shugaban kasa ga yankin.
Sarakunan sun bayyana rashin tsaro, talauci, jahilci da sauran kalubale, a matsayin abunda ke tabarbarar da ci gaban ilimin yara mata a jihohin arewacin kasar.
Mai magana da yawun ƙungiyar CNG, Abdul'azeez Suleiman, ne ya faɗi hakan yayin taro da manema labarai, inda ya bayyana cewa an bauɗe hanya gava ɗaya daga inda
Kungiyar gwamnonin Arewa sun bayyana cewa suna kokarin tattaunawa da matasan Najeriya tare da kuma kokarin hana barkewar zanga-zangar EndSARS a karo na biyu.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya karrama, Alhaji Ali Sarkin Mota, mutumin da ya tuka Firimiyan Arewacin Najeriya, Alhaji Sir Ahmadu Bello.
A yau Alhamis, 22 gga watan Oktoba kungiyar gwamnonin arewacin kasar sun isa dakin taro na Sir Kashim Ibrahim da ke jihar Kaduna domin yin wani zama na gaggawa.
Kungiyar dattawan arewa ta goyi bayan kira da wasu manyan kasar ke yi na neman a sauya fasalin al'amuran kasar, cewa Najeriya na fuskantar barazanar ballewa.
A yayin da kungiyar ta amince akwai rabuwar kai a kasar, ta ce bai dace mataimakin shugaban kasar ya rika fadin kalaman da za su kara janyo tabarbarewar lamarin
Kungiyar dattawan arewa maso gabas mai son kawo zaman lafiya da cigaba ta yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya gaggauta sallamar shugabannin tsaro.
Arewa
Samu kari