Arewa
Rundunar sojoji a jihar Kaduna sun samu nasarar bindiga wasu bata-gari 'yan bindiga a yayin wani kwanton bauna a kananan hukumonin Chikun da Birnin Gwari..
Zulum ya yi wa wani sansanin ƴan gudun hijira shigar ba-zata a Maiduguri inda ya gano ɗaruruwan ƴan gudun hijirar na bogi masu wawushe abinci. Allah wadai.
Wasu yan bindiga da baa san ko suwaye ba sunyi awon gaba da wasu matafiya a wani yanki na jihar Osun, mai magana da yawun 'yan sandan jihar ta tabbatar da Haka.
Fadar shugaban kasar Najeriya ta bayyanawa 'yan kasa cewa, shugaba Buhari lafiyarsa lau bai jikkata ba bayan yin rigakafin Korona.'Yan Najeriya su ma su yi.
Kungiyar Miyetti Allah ta yi alwashin cewa gwamnati bata isa ta hana mambobinta kiwo a fili ba. A cewar kungiyar hakan zai haifar da tashin hankali da ba a tsam
'Yan bindiga sun kai hari unguwar ma'aikatan hukumar kula da jiragen sama sun yi awon gaba da mutum 11 da safiyar ranar Asabar. Rahotanni sun bayyana ba rauni.
Gwamnan jihar Kaduna ya nada Sanusi Lamido Sanusi matsayin mataimakin shugaban hukumar KADIPA. Sanusi yayi alkawarin kawo ci gaba ga jihar ta Kaduna da KADIPA.
Mun tattaro muku rahoton wasu shahararren 'yan Najeriya da suka mutu daga farkon shekarar 2021 zuwa karshen watan Fabrairun ta. Fatan hutu gare su duka, Amin.
Shugaban hukumar EFCC Abdurrasheed Bawa ya bayyana cewa, ba mutane zai yaka ba, burinsa shine yaki da cin hanci da rashawa tare dawo da kudaden da aka sace.
Arewa
Samu kari