Arewa
Hukumomi a jihar Filato sun bayyana bukatar kame duk masu ba mabarnata mafaka a wasu yankunan da ake kashe 'yan kasa marasa laifi a jihar Filato kwanan nan.
A wani sabon harin ramuwar gayya, an hallaka wasu fulani makiyaya har mutum uku, inda wasu da dama suka jikkata kuma suke karbar kulawar asibiti a yanzu haka.
Wani matashi ya hallaka budurwarsa, ya kuma binne ta a wani dan karamin rami mara zurfi domin guje wa abin da ka iya biyo baya na hukuma da sauran batutuwa.
Hukumar leken asiri ta Najeriya ta shaida wa lauyan Zakzaky da kuma IMN cewa, lallai ba ta rike da fasfo na Malamin da matarsa, kuma bata hanashi fita wata kasa
A yau ne aka gudanar da bikin Luncheon na auren Yusuf Buhari da amaryarsa Zahra Bayero. An samu halartar manyan mutane ciki har da jiga-jigan 'yan siyasan Najer
An sha kwalliya, amarya yayin da ake shirin bikin budan kai. Hotuna da bidiyo sun watsu a kafafen sada zumunta na shirin budan kai a shagalin Yusuf da Zahra.
A watsu hotuna da uwar gidan shugaban Kasa, Aisha Buhari ta wallafa a shafinta na Instagram, ta bayyana haba-haba da ganin amaryar dan ta, Zahra Nasir Bayero.
Shugaba Buhari zai kai ziyarar ta'aziyya zuwa jihar Adamawa bayan rasuwar Ahmed Joda. An tsaurara tsaro gabanin zuwan shugaban kasa in ji rundunar 'yan sanda.
Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF), ta nuna mafarautan yankin a matsayin wadanda 'yan Boko Haram ke tsoro fiye da 'yan sanda da Sojojin Najeriya (NA).
Arewa
Samu kari