Arewa
Gwamnan jihar Katsina ya magantu kan halin da wasu yankunan jiharsa ke fama. Ya ce ya kamata mutane su koma sayen bindiga don kare kansu daga 'yan bindiga.
Malamai da dattawa a jihar Filato sun magantu kan batun kisan da aka yiwa musulmai matafiya a Jos ranar Asabar. Sun kada baki sun ce kowa ya yi hakuri don Allah
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ya magantu kan matsayarsa na tsayawa siyasa a nan gaba kadan ko kusa ko nesa. Ya ce bai da burin tsayawa takarar shugaba.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Filato, ya bayyana bukatar kowa ya kame bakinsa, da kama suna kan cewa, ga wadanda suka yi kisan da aka a ranar Asabar a Jos.
Wata gada ta rugude a jihar Jigawa, inda ta hallaka wasu mutane da dama ciki har da wasu masu neman aikin soja da ba a dauka. An ce ambaliyar ruwa ne sanadi.
Kungiyar kiristoci ta CAN ta magantu kan matsayinta bisa kashe-kashen da suka faru a jihar Filato na musulmai. Ta ce ba ta da hannu kuma ta yi Allah wadai.
Jami'ar Jos ta dage jarrabawar zango na biyu da ake kan yi saboda kashe-kashe da aka yiwa musulmai matafiya a wani yankin Jos a birnin jihar ta Filato a jiya.
Kungiyar makiyaya Fulani ta miyetti Allah ta yi zazzafan martani bayan da aka kashe musulmai da dama a wani yankin jihar Filato da sanyin safiyar jiya Asabar.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar cafke wasu mutane 12 da ake zargi da hannu cikin kashe musulmai da dama a wani yankin jihar Filato, ana kuma kan bincike akansu.
Arewa
Samu kari