Arewa
Bayan maka Dr Abdallah Gadon Kaya a kotu, Prof Makari ya janye karar tare da bayyana dalilansa na janye ta. Yace wasu manya ne suka sa ya janye karar da ya shig
Daliban kwalejin noma da ilmin dabbobi da aka sace a jihar Zamfara sun kubuta daga hannun 'yan bindiga bayan shafe 'yan kwanaki a hannun 'yan bindigan da suka
Hukumar kwastam ta mika wasu miyagun magunguna da ta kwace a hannun wasu zuwa ga hukumar NAFDAC a jihar Kaduna. An kwace kayan ne a wannan na watan Agusta.
Yayin da matsalar tsaro ke kara tabarbarewa musamman a yankin arewacin Najeriya, wasu mayakan Boko Haram sun kwashi kashin su a hannu a wurin dakarun sojoji.
Gwamnatin Buhari ta zargi gwamnan jihar Benue da hannu wajen wasu kashe-kashen da suka faru a jihar Benue. FG ta ce, gwamnan yana tunzura wata kabila kan wata.
Zamfara - Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mataealle, ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a kasar nan a saka dokar ta baci a yankin arewa maso gabas kan matsalar tsaro
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya magantu kan lamarin da ya faru mara dadi a kwalejin horar da sojoji na NDA a cikin makon nan. Ya ce hakan zai taimaki sojojin.
Rundunar sojojin Najeriya ta karyata batun da ke yawo cewa, rundunar na shirin daukar tubabbun 'yan ta'addan Boko Haram aiki bayan da suka mika wuya yanzu.
Babban Hafsan Tsaro (CDS) Lucky Irabor ya bayyana bukatar a nemo tsoffin sojoji domin su taimaka wajen yakar ta'addanci a Najeriya musamman arewa maso gabas.
Arewa
Samu kari