Arewa
Matsalar sace-sacen mutane don karbar kudin fansa na kara yin kamari a Najeriya, inda yan bindigar basu bar sarakuna ba ma musamman a yankin arewacin kasar.
Ministan harkokin 'yan sanda ya bayyana cewa, gwamnatin Buhari za ta ci gaba da yafewa 'yan bindiga matukar suka mika wuya, sannan ta tura su cikin al'umma.
Wani daga cikin kwamandojin 'yan kungiyar Boko Haram ya bayyana dalilin da yasa ya bar kungiyar ta'addancin, inda yace shugabannin kungiyar tasu matsorata ne.
Wata tsohuwa ta sha kwalliya ta yadda idan aka ganta ba za a gane tsohuwa ce mai yawan shekaru ba. Bidiyo ya nuna lokacin da take cin kwalliya a zaune abin ta.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani fasto a jihar Kaduna, inda suka yi masa dirar mikiya. Gwamnan jihar Kaduna ya jajantawa danginsa, ya kuma ba umarnin a kamosu
Wani mai bincike ya bayyana yadda ya yi mu'amala da 'yan bindiga har ya gano yadda 'yan bindiga suka mallaka tarin makamai masu yawa a wasu sansanoni 120 a Are
Wani coci ya ruguje yayin da ake ibada a cikinsa a wani yankin jihar Taraba. Lamarin ya faru ne a wani yankin karamar hukumar Takum ta jihar, in ji rahotanni.
Malamin addinin Islama ya koka kan yadda mulkin shugaba Buhari ke kara lalacewa duk da irin addu'o'in da 'yan Najeriya da sauran malamai suke yi shugaban a baya
Hukumar raya yankin Arewa maso gabas ta fara aikin gina makarantu a wasu sassan jihohin Arewa maso gabas domin dawo da martabar ilimi a yankunan da rashin tsaro
Arewa
Samu kari