Arewa
Wasu fusatattun matasa a yankin Isa, sun kone gidan kwamishinan tsaron jihar Sokoto, Garba Moyi, bisa ƙin halartar taron lalubo hanyar magance matsalar tsaro.
Shugaba Buhari ya bayyana yabonsa yayin da yake taya tsohon gwamnan jihar Imo murnar cikar shekaru 59 a duniya. Ya ce yana alfahari da ayyukan da Okorocha ke yi
Matasan yankin arewa sun nuna goyon bayan su bisa matakin da wasu gwamnonin yankin suka ɗauka na toshe layukan sadarwa kmaar yadda Daily Trust ta ruwaito. Kung
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana yadda 'yan bindiga suka fara shiga damuwa dalilin matakan da gwamnatinsa ta dauka a kwannan nan a jihar.
Gwamnan Katsina, Aminu Masari, yace gwamnonin wasu jihohin arewa 7 sun haɗa kai domin ɗaukar jami'an tsaro yan bijilanti 3,000 don taimakawa jami'an tsaro.
Wani matashi dan makarantar sakadare ya samu tallafin wani mutumin kirki yayin da aka gano yana zuwa makaranta da keke duk tsananin ruwa da ke sauka a damina.
'Yan NYSC sun hadu da fushin sojojin da ke koya musu fareti lamarin da ya kai ga har aka shanya su a rana aka ce kowa ya kwanta. bidiyo ya nuna yadda suka kwant
A yayin da ake ci gaba da shirin zaben 202, Atiku Abubakar na ci gaba da karbuwa a yankuna daban-daban na Najeriya. Jam'iyyu 17 na kudanci sun nuna goyon baya.
Sanata Shehu Sani, ya koma jam'iyyar PDP, wannan wata dama ce a gareshi da ake ganin zai iya cimma wasu abubuwa hudu idan ya wasu abubuwa suka tafi daidai.
Arewa
Samu kari