Arewa
Gwamnonin Arewa sun gana a farkon makon nan, sun tattauana abubuwa masu muhimmanci domin kawo ci gaba ga yankin Arewa da kewaye don samar da mafita ga yankin.
Majalisar Dattawa ta bukaci shugaba Buhari da ya amince da fitar da wasu kudade don yin ayyukan gyaran tituna da hanyoyi a jihar Neja biyo bayan wasu zanga-zang
Gwamnatin Najeriya ta bayyana aikin da ta ke yi a Zungeru ta jihar Neja, inda ake aikin tashar wutar lantarki mai karfin megawatt 700, na biyu bayan wutar Kainj
Sanata ya bayyana batutuwa kan yadda illar 'yan bindiga ta shafi yankinsa, ta kuma addabi yankuna da dama a kasar bayan ya fadi wasu maganganu a farfajiyar maja
Babban malamin addini kuma shugaban jami'ar Al-Istiqama dake jihar Kano, Farfesa Salisu Shehu, ya bayyana hanyoyin da za'a bi wajen kawo karshen satar jarabawa.
Kwararren malami kuma shugaban Jami'ar Al-Istiqamah da ke jihar Kano ya bayyana wasu abubuwan da suka jawo tabarbarewar ilimi da jarrabawa a Arewacin Najeriya.
Shugabannin yankin Arewacin Najeriya sun taru a gidan gwamnatin jihar Kaduna domin tattauna matsalolin tsaron, zaman lafiya da cigaba da suka addabi yankin.
NPYA ta ce ya zama dole jihohin yankin su rubanya harajin da suke samu, su kuma kafa banki don tallafawa yankin idan ana son kawo karshen talauci, rashin tsaro
Bayan tsawon lokaci da ake jiran Rarara ya saki wakar da ya rera wa shugaba Buhari wacce masoyan shugaban kasa suka tattara N1000 kowa ya mika yau dai ta fito.
Arewa
Samu kari