Anambra
Wasu samari 'yan kwalisa sun kammala karatun likitanci a rana daya, inda mahaifiyarsu ta ba da labarin irin kalubalen da suka fuskanta kafin wannan jan aikin.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta canza ɗan takarar jam'iyyar APGA, sanan ta ki saka PDP a jerin sunayen waɗanda zasu fafata a zaɓen dake tafe 2021
Anambra - Shugaban kwamitin yakin neman zaɓen gwamnan Anambra a jam'iyyar APC, Gwamna Uzodinma na jihar Imo, yace babu ko tantama APC zata lashe zaben 2021.
Gabanin zaben gwamnan Anambra a watan Nuwamba, jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabe karkashin jagorancin Uzodinma.
Wasu da ake zargin ‘yan asalin yankin Biyafara (IPOB) ne sun kashe jami’an ‘yan sanda hudu yayin da wasu suka kai hari kan ofishin ‘yan sanda da ke Anambra.
Wani sabon harin 'yan bindiga a jihar Anambra, ya yi sanadiyyar asarar makamai mallakar 'yan sandan Najeriya. An ce 'yan bindiga sun hari ofishin ne cikin motoc
Yayin da zaɓen 2023 yake kara kusantowa kowane jam'iyya na iyakar bakin kokarinta wajen shiryawa babban zaɓen, Wasu sanatoci a Anambra sun amince su koma APC.
Chukwuma Soludo, daya daga cikin 'yan takarar zaben gwamnonin da za a yi a jihar Anambra na ranar shida ga watan Nuwamban shekarar nan yace har yanzu yana ciki.
An yi zargin cewa hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta cire Jam’iyyar PDP a cikin jerin sunayen ‘yan takarar da aka tantance na zaben gwamnan Anambra.
Anambra
Samu kari