Akwa Ibom
PDP ta karbe kujerar muhimiyyar APC a Majalisar Dattawan Tarayya a zaman dazu. An rantsar da sabon Sanatan Jam’iyyar PDP a Majalisa ne bayan lashe zaben Akwa Ibom.
Mun ji cewa INEC ta kashe zabukan karashen da su ka gudana a Akwa Ibom da Cross Rivers. Hukumar INEC ta ruguza zaben da ta yi a Jihohin saboda sabawa doka.
Jam’iyyar PDP ta yi nasara a duka zaben kujerun Majalisar da aka yi a jiya. An tika Ministan Shugaba Buhari da kasa a mai-men zaben.
Sakamakon abinda ta kira rashin gamsuwa da tsare tsaren Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC, jamiyyar All Progressives Congress (APC) a Akwa ta ce ta janye daga zaben raba gardama da aka shirya yi a ranar Asabar a Akwa Ibom. Shugab
An hana APC canza ‘Dan takara daf da zaben Akwa Ibom inda INEC ta fada mata cewa bakin alkalami ya bushe, kuma ba za a iya sa sunan Hon. Ekperikpe Luke Ekpo a zaben ba.
‘Yan Najeriya da-dama sun samu aikin yi a sakamakon rufe iyakoki a cewar Ita Enang, wanda shi ne Mai ba shugaban kasa shawara a kan harkokin Neja-Delta.
Victor Attah ya zuga Majalisar Tarayya ta yi watsi da rokon bashin Gwamnatin Buhari na karbo aron $29.9, ya ce idan da dukiyar man fetur Najeriya za ta biya wannan kudi, babu shakka an yi kuskure.
Wani ma’aikacin banki a Najeriya mai suna Michael Itok ya kira ma kansa ruwa sakamakon wani rubutun batanci da ya yi a kan gwamnan jahar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, inda a yanzu haka yana gidan yari a daure.
Alkali ya bukaci a adana masa wani dan majalisar jiha a gidan yari akan zarginsa da ake da dukan wata mata tare da yi mata tsirara. Wanda ake zargin mai suna Uduak Nseobot asalin dan karamar hukumar Ibiono Ibom ne na jihar Akwa Ib
Akwa Ibom
Samu kari