Akwa Ibom
A jiya da dare ne aka sake shiga ofishin CPS, aka sace wasu kudi a gidan Gwamnatin Akwa Ibom. An saci kudin ne a ofishin CPS, inda kwanakin baya aka yi sata.
Wani Alkalin kotu ya sa a kama Shehin Malamin Jami’a bisa laifin tafka magudi a zaben 2019. A baya an bukaci Farfesan na jami’ar Uyo ya bayyana gaban INEC.
Gwamna Udom Emmanuel ya karyata rahoton da ke yawo na yadda ya yi facaka da Biliyoyin kudin jihar Akwa Ibom, kwamishinan kasafi ne ya fitar da jawabi a jiya.
Allah ya yi wa shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Akwa Ibom, Ini Okopido rasuwa a yau Laraba, 5 ga watan Agusta a wani asibitin Uyo.
‘Yan Majalisa ba su ji dadin burus din da Godswill Akpabio ya yi masu a binciken NDDC ba. Jiya ne Ministan ya fusata Sanatocin Najeriya saboda kin zuwa taro.
Gwamna Udom Emmanuel ya ce bai taba samun wani kudin yaki da Coronavirus a hannun Gwamnatin Tarayya ba. A cewarsa babu ficika da ta shigo hannunsa daga Abuja.
Manyan kungiyoyi da ‘Yan siyasa sun fara fafutukar ganin Ibo sun karbi mulkin kasa, su na kokarin ganin Inyamuri ya zama Shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa.
Sai dai gwamnan yace ba za su iya yin fatali da tallafin abincin ba sakamakon kyauta aka basu, kuma a al’adarsu basa mayar da hannu kyau baya, sai ya zamo butul
A jihar Akwa Ibom an tsige wannan kwararren Likita daga aikin yaki da cutar COVID-19 saboda wani sabani da aka samu bayan ya yi wa mutane gwajin Coronavirus.
Akwa Ibom
Samu kari