Akwa Ibom
Rikici tsakanin makiyaya da manoma ba sabon abu bane, inda akan rasa rayuka da dama idan irin hakan ta faru. Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe mutum 2.
Yankin kudu maso gabas da yankin kudu maso kudancin ƙasar nan na ƙara fuskantar hare-haren yan bindiga a kan jami'an tsaro. Ɗan sanda ya rasa ransa a wani hari
Hedkwatar Tsaro ta Sojojin Nigeria ta ce an kama wasu daga cikin mambobin kungiyar Indigenous Peoples of Biafra (IPOB) 'da ke da hannu wurin kisa da kona yan sa
Jami'an tsaro hadin guiwa (JTF) sun damke jama'a masu yawa masu alaka da kashe-kashen jami'an tsaro a kananan hukumomin Essien udim,Oboto Akara da Ikot Ekpene.
Rundunar yan sanda ta yi ram da wani jsmi'in soja da take zargin yana da hsnnu a kisan wani shahararren ɗan kasuwa a ƙaramar hukumar Ikot Abasi, jihar Akwa Ibom
Wasu yan Bindiga sun kai sabon hari ofishin yan sanda a jihar Akwa Ibom da safiyar yau Laraba, Inda suka hallaka ɗan sanda ɗaya tare da lalata wani ofishi.
Kwamishinan yan sandan jihar Akwa Ibom ya bayyana cewa hukumar sa ta rasa jami'an yan sanda 21 da motoci 11 a hare-haren da yan bindiga suka kai faɗin jihar.
Yan bindiga da ake zargin mambobin IPOB ne sun kai mugun farmaki ofishin 'yan sanda dake Odoro Ikpe a karamar hukumar Ini ta jihar Akwa Ibom. Jami'ai shida.
Kayayyakin hukumar zaɓe sun ƙone ƙurmus a wata gobara da ta tashi a ofishin INEC ɗin dake jihar Akwa Ibom. Shugaban hukumar na jihar ya tabbatar da faruwar haka
Akwa Ibom
Samu kari