Aisha Buhari
Uwargidar shugaban kasa, Aisha Buhari ta dauki biya ma dalibai 5000 yan asalin jahar Yola kudin zana jarabawar kammala sakandari ta WAEC da NECO, tare da daukan nauyin basu horo a kan yadda zasu fuskanci jarabawar.
Mun kawo maku takaitaccen labarin Yusuf, Zahra, da sauran ‘Ya ‘yan Buhari a dakin Aisha Buhari. Da farko, Halima Buhari – Sheriff ce babbar ‘Diyar Hajiya Aisha Buhari, An haifi Halima ne a karshen 1990.
Kamar dai yadda Hausawa su ke cewa ‘Na ka shi ne na ka’. Shugaban kungiyar na ACF Musa Kwande ya bayyana cewa ‘Dan takarar Arewa zai marawa baya a 2023.
Kwamred Shehu Sani ya bada labarin wani Abokinsa da ke sukar marasa goyon bayan kudirin Social Media inda yace duk Sanatan da bai tare da kudirin SM da #HateSpeech ya fito ya yi magana.
Zainab Bagudu ta doke mutane da-dama wajen wata kyautar jagorancin Igbere TV. Hadimai da Ministocin Buhari su na cikin wadanda ake sa ran za su lashe wannan kyauta.
Uwargidar Najeriya Aisha Buhari ta tara Malamai sun yi wa Najeriya addu’o’in musamman. Hajiya Buhari ta yi wa Maza huduba su yi koyi da Annabi a Ranar Mauludi.
Wannan karo mun kawo maku labarin wata Yarinyar Shugaban Najeriya da ke auren Yaron Attajirin Amininsa a Katsina. Jama'a da dama ba su da labarin wannan Baiwar Allah.
A halin yanzu sabon rikici ya barke da Matar Shugaban kasa da ‘Ya ‘Yan Mamman Daura kumar har wasu sun fara kira ga Majalisa da binciki rikicin da ake yi a cikin Fadar Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Fatima ta kara da cewa daga baya bayan Yusuf, babban dan shugaba Buhari, ya dawo daga kasar Jamus, inda aka duba lafiyarsa bayan ya yi hatsari a babur, sai shugaba Buhari ya canja wa Mamman Daura gida saboda za a ajiye Yusuf a gid
Aisha Buhari
Samu kari