Aikin Hajji
Hukumar jin dadin alhazai ta kasa (NAHCOM) ta ce maniyyata daga jihar Zamfara sun kara samun ragin kudin da yawansu ya kai Riyal 200 daga kudin kujerar Hajji na shekarar nan da suka biya. Fatima Sanda Usara, shugabar sashen hulda
Hukumar da ke kula da jigilan alhazan Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa daga yau Alhamis, 18 ga watan Yuli, za ta fara jigilan mahajjatan kasar daga Madina zuwa Makka.
Mun samu labari cewa akwai kujerun Makkah kusan 1,000,000 da ba a saya ba a Taraba tun da kusan Mutum 600 a cikin 1500 ne su ka saye kujerun bana. Watakila kujerun su yi wa Gwamnati kwantai a bana.
A cewar jawabin da babban mai taimakawa gwamnan jihar a bangaren yada labarai da sanarwa, Ismaila Uba Misilli, ya fitar a ranar Litini, ya ce aikin kwamitin da sarkin zai jagoranta shine yin aiki tare da hukumar jin dadi da walwal
Hukumar Kula Da Aikin Hajji Na Kasa (NAHCON) ta rage kudin kejerun hajji na shekarar 2019. A sakon da NAHCON ta fitar a daren ranar Asabar, Shugaban sashin hulda da Jama'a, Fatima Sanda Usara ta ce an rage kudin kujerar hajjin ne
Kazalika, ya yaba wa kokarin kungiyar wajen magance rigingimun da aka shafe shekara da shekaru ana fama da su a kasashen Syria, Libya da kuma shiga cikin lamarin tsirarun Musulmin yankin Rohingya a kasar Myammar. Wannan shine karo
Tsohon shugabar kasar Najeriya a mulki soji, Abdulsalamu Abubakar, ya ziyarci shugaba Buhari a kasar Saudiyya domin gana wa ta musamman. Babu wata sanarwa ko bayani a kan dalilin ganawar shugabannnin biyu a kasar Saudiyya. Shugaba
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da wakilan al'ummar Najeriya dake zaune a kasar Saudiyya a ranar Talata, 21 ga watan Mayu, 2019. Yayin takaitacciyar ganawar tasu, wakilan 'yan Najeriya dake zaune a kasar Saudiyya, sun sanar
Buhari ya ziyarci kasar Saudiyya ne domin gabatar da aikin Umrah. Ganawar ta shugaba Buhari da Tinubu da ragowar manyan mutanen na zuwa ne a daidai lokacin da ya rage kwanaki kalilan a rantsar da shi a matsayin zababben shugaban
Aikin Hajji
Samu kari