Aikin Hajji
A yadda Jaridar Saudi Gazette ta wallafa kuma kamfanin dillancin labaran kasar SPA ya ruwaito, tuni an hukunta mutanen da suka yi yunƙurin aikata ba daidai ba.
Yayin da ya rage sauran kwanaki kasa da biyar a soma aikin hajjin bana a kasa mai tsarki, mahukuntan Saudiyya na ci gaba da aiwatar da muhimman shirye-shirye.
Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa, shugaban hukumar NAHCON na kasa, Zikrullahi Hassan, shi ne ya sanar da hakan yayin ganawa da manema labarai a Abuja.
Da wannan ne hukumomin suke shaidawa maniyyatan cewa, babu maganar shafar Dutsen Hajaral Aswad, wanda ya ke manne a kusurwar da ake fara daukan haramar dawafi.
Dangane da bude makarantu a jihar, gwamna Badaru ya ce gwamnatinsa za ta sake duba yiwuwar bude makarantu duk da gwamnatin tarayya ta amince makarantu domin baw
Ya bayyana haka ne yayin wani taro mai taken "makomar aikin Hajj da Umrah bayan annoba" wanda kungiyar masu ruwa da tsaki a aikin Hajji da Umrah a Najeriya suka
Sanarwar ta bayyana cewa za a kashe kudin aikin ne daki - daki a karkashin wasu sharuda na bayar da bashi da biya. A bisa karkashin tsarin ne Buhari ya amince
Annobar korona ta yi karfi sosai a kasar Saudiyya idan aka kwatanta da sauran kasashen da ke makwabtaka da ita. Ma'aikatar ta ce za ta fara sassauta dokar kull
Duk da cewa dukkan Musulmi sun yi amanna cewa ana riskar daren Lailatul Qadr ne a kwanaki 10 na karshen azumin Ramadan, babu wata rana takamaimai da aka bayyana
Aikin Hajji
Samu kari