Ahmed Ibrahim Lawan
Majalisar Dattawa ta ce Ministan N/Delta na kokarin ci mata mutunci. Shi ma Sanata Peter Nwoboshi ya ce karya Akpabio ya yi masa na cewa ya yi kwangiloli 53.
Jiya ne Ministan Neja-Delta ya fito da jerin ‘Yan Majalisan da aka rabawa kwangiloli. Ministan Buhari ya maidawa Majalisa martanin barazanar da aka yi masa.
‘Yan Majalisar kasa za su binciki wasu kudi da CBN ta bada bashi da ake yi. Majalisar Wakilai za ta binciki sashen kudi na CBN ne a game da bashin COVID-19.
Mun sam labarin adadin sabon bashin da Gwamnatin shugaba Buhari za ta ci a 2021. Da alamu gwamnatin Tarayyar ta na sa ran cin bashin N4.3tr a shekarar badi.
Majalisar dattawa karkashin jagorancin Ahmad Ibrahim Lawan ta tabbatar da jakadu 39 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike sunayensu zauren domin nada su.
Wasu manyan Yarbawa da ‘Yan siyasa sun fara rokon Ahmad Lawan ya fito takarar Shugaban kasan Najeriya, 2023ce shekarar da za a sake gudanar da zabe a kasa.
Sanata Ahmad Lawan, shugaban majalisar dattawa ya ce rahoton da aka yada cewa ya fara kamfen din neman tsayawa takarar Shugaban Kasa a 2023, ba gaskiya ba ne.
‘Yan Majalisa sun fadi dalilin da ya sa shugaba Buhari ba zai kammala titin Abuja zuwa Kaduna a mulkinsa ba wanda kamfanin Julius Berger na kasar Jamus ta ke yi
Wasu Sanatocin Najeriya sun ci mutuncin ‘Jakadan’ da Shugaba Buhari ya tura masu. Yamah Musa ya samu cikas da aka tambaye sa game da gudumuwarsa a Jam'iyya.
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari