Ahmed Ibrahim Lawan
'Yan Majalisar sun bada shawara ayi wa tsarin tsaro na kasar garambawul. Anyi kira ga Jami’an tsaro su tura jirage su tsefe dajin da ‘yan bindiga su ke fake.
Majalisa ta aikawa Shugaban kwastam sammaci a jiya. Abin da ya sa ‘Yan Majalisar su ka bukaci ganin Hameed Ali mai ritaya shi ne karancin kananan ma’aikata.
‘Yan Majalisa sun shake DPR, an aikawa NNPC da CBN sammaci a makon nan. Majalisa ta taso NNPC, CBN da DPR a gaba ne a kan zargin satar danyen mai da ake yi.
Sanatan jihar Borno Ali Ndume ya sake caccakar Gwamnatin Shugaba Buhari ya ce babu abin gani-a-yaba a shekarar 2020 game da tsarin SIP da aka kawo a Najeriya.
Shugaba Buhari ya sare da alkawarin kawo karshen barnar cin hanci da rashawa a ra’ayin Wole Soyinka, ya ce ba don haka ba, da yanzu wasu da yawa na kurkuku.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, a jiya ya ce majalisar tarayya bata da dalilin da zai sa ta yaki shugaban kasa Muhammadu Buhari saboda wasu ba.
Wani shaidan da EFCC ta kira a kotu ya tona badakalar da aka yi a baya inda Kamfanoni da ‘Yan Majalisa su ka rika raba ribar da aka samu kwangilolin mazabu.
Kungiyar SERAP tana so a hana Shugaban kasa Buhari saida kadarorin Najeriya. Kungiyar za ta sa kafar wando daya da Gwamnati a kan bashi da saida kadarori.
Shugaban majalisar dattijai ta kasa ya shawarci shugabanni a Najeriya da su mai da hankali su yi aiki ba wai su ke ba da uzuri su ki tabuka komai wa jama'a ba.
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari