Ahmed Ibrahim Lawan
Festus Keyamo SAN zai sake bayyana gaban ‘Yan Majalisa kan batun daukar aiki. Ahmad Lawan ya ce hukumar NDE ne za ta zakulo matasan da za a ba wannan aiki.
Dazu Orji Kalu ya gabatar da kudirin gyara gidajen yarin Najeriya. ‘Dan Majalisar ya sha alwashin fito da wadanda ke gidajen yari bayan zaman kurkukun da ya yi.
Shugabannin majalisar dokokin tarayya da shugaban kasa Muhammadu Buhari sun kammala yarjejeniyar tsayar da karin kudin wutar lantarki da zai fara a watan Yuli.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya yi tsokaci a kan rikicin cikin gida da ya kunno kai a APC, ya ce nan da kwanaki kadan za su yi magance matsalar.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya yi kira ga hafsoshin tsaro da su zage damtse domin gudun saukesu daga mukamansu, a yayin zantawa da manema labarai.
Mun kawo maku jerin manyan ‘Yan siyasan APC da PDP da ake yi wa hangen kujerar Sanatan Legas. Daga ciki akwai A. Ambode, Abike-Dabiri, da Sanata Gbenga Ashafa.
Wani ‘Dan Majalisa ya nada Mutane 79 a matsayin Hadimai a Najeriya. ‘Dan Majalisar Tarayya na Kaduna ya nada Hadimai fiye da 70 su a matsayin masu bada shawara
Majalisar dattawan Najeriya ta yanke hukunin ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari kan matsalolin rashin tsaro da ya addabi yankunan kasar musamman arewa.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmed Lawan, ya bayyana shirin bangaren yin doka na bawa kokarin gyaran bangaren shari'a duk wata gudunmawa da ta dace. Tabb
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari