Adam A Zango
Shugaban hukumar fina-finai ta Najeriya, Ali Nuhu, ya yi karin haske kan halin da jarumin masana'antar Kannywood, Adam A. Zango ya samu kansa a ciki.
Jarumin fina-finan Hausa, Adam A Zango ya koka kan yadda rayuwa ke gara shi a yanzu, inda ya sanar da cewa yana cikin wani mawuyacin hali kuma ba zai iya jurewa ba.
Fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango, ya bayyana cewa yana samun kulawar likita kan cutar damuwa da ke damunsa. Ya ce sai da ya dunga jan baya.
Jarumin masana'antar fina-finan Hausa ta kannywood, Adam Zango, ya bayyana cewa mutane ba za su taba yi masa uzuri ba saboda ya yi aure-auren mata har bakwai.
Jarumi Adam Zango ya saki bidiyo inda ya ke bayyana cewa zai rabu da matarsa saboda ta fifita kasuwancinta fiye da aure. Yace ya gama aure kuma ba zai sake ba.
Shahararren dan wasan nan na Hausa kuma mawakin zamani, Adam A. Zango ya cika shekaru da auren amaryarsa, Safiya Chalawa, a ranar Alhamis, 26 ga watan Mayu.
Tsohuwar matar fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango, Amina Uba Hassan, ta dawo cigaba da yin fina-finai a masana'antar, Daily Trust ta rahoto. Amina, wacce
Amaryar shahararren jarumin nan na Kannywood, Adam A Zango watau Safiya Umar Chalawaa ta samu karuwa. Allah ya azurta ma'auratan da samun haihuwar diya mace.
'Yar wasar kwaikwayo na masana'antar Kannywood, Ummi Rahab, ta yi magana kan dambarwar da ke tsakaninta da shahrarren dan wasa kuma mawaki, Adamu A. Zango.
Adam A Zango
Samu kari