Adam A Zango

Yanzu Yanzu: Adam A. Zango ya yi hadarin mota a Nijar
Yanzu Yanzu: Adam A. Zango ya yi hadarin mota a Nijar

Shahararren jarumin Kannywood kuma mawaki, Adam A. Zango ya yi hatsarin mota a kan hanyarsa ta dawowa daga Jamhuriyar Nijar tare da wasu abokansa kamar yadda ya bayyana a shafinsa na Instagram. Amma jarumin ya ce babu abinda ya sa