Abun Bakin Ciki
Lamarin ya faru ne a kan gadar garin Zaria, a hanyar zuwa Kano, wurin da jama’a suka mayar tasha ta karfi da yaji duk da kokarin da hukumomi suka yin a ganin cewar tashar ta tashi daga wurin. Jama’a a Najeriya na yawan korafin cew
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito an gurfanar da baban bolan mai suna Ado Gambo mai shekaru 20 da haihuwa a gaban Kotu ne sakamakon tuhumarsa da laifin sata, inda ake zarginsa da satar wani babban karfen Rodi..........
Dansandan ya kara da cewa laifin da Bawa ya aikata ya saba ma sashi na 145 na kundin hukunta manyan laifuka, don haka ya bukaci Kotu ta dage sauraron karar don bas hi damar gabatar mata da shaidunsa da zasu tabbatar da laifin Bawa
Musulmai da dama sun nemi kamafanin ta nemi afuwan Musulman Duniya, tare da janye giyan daga kasuwanni, musamman saboda Kalmar ‘La Ilaha Ilallah Muhammad Rasulullah’ dake rubuce baro baro a saman kwalbar giyan.
Dan sanda da aka harbe na daga cikin jami’an ‘yan sanda dake yaki da fashi da makami (SARS) dake aiki a kan babbar hanyar ta Abuja zuwa Kaduna. Dan sandan ya mutu ne bayan harbin day a same shi yayin da suke musayar wuta da ‘yan f
NAN ta rawaito cewar jama’ar rukunin gidajen 202 dake garin Maiduguri sun shiga halin dimuwa da juyayi biyo bayan kwakule idon wani mutum, ta karfin tsiya, dan gudun hijira dake zaune a unguwar. Majiyar NAN ta bayyana mata cewar,
Wani babban ma'aikaci na asibitin da ya tabbatar da afkuwar wannan lamari ya bayyana cewa, a halin yanzu dai Blessing ya samu matsala a kunnuwan sa ta yadda ba sa iya daukan sauti sakamakon luguden duka da ya sha a fuskar sa.
Ranar 1 ga watan Mayu mahaifiyar mu ta kira ni ta shaida min cewar tana tsoron kwana a gidan ta saboda abinda ta ji Christopher da abokin sa na tattaunawa, in ji Innocent. Sannan ya cigaba da cewa, "a ranar 2 ga watan Mayu sai na
Bugu da kari Tambuwal ya shaida ma Alkalin Kotun, Abubakar Adamu cewa laifin da ake tuhumar mutanen biyu da aikatawa ya ci karo da sashi na 97 da na 284 na kundin hukunta laifuka, sai dai Dan Achabar ya musanta laifin, amma karami
Abun Bakin Ciki
Samu kari