Abun Bakin Ciki
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, wani Matashi ya shiga hannun hukumar 'yan sanda da laifin garkuwa da Mahaifiyar Budurwar sa a karamar hukumar Ukwa ta jihar Abia dake Kudancin Najeriya.
Sai dai hadimin gwamnan, Abdu Labaran, ya musanta cewar gwamnan ba gwamna Masari ne ya bayar da kudin ba. Daga baya ma'aikatan sashen Hausa na Radiyon Amurka sun raba kudin a tsakaninsu. Daga cikin ma'aikatan da su ka ci moriyar
Rundunar Yansandan jahar Kogi ta sanar da kama wasu miyagun mutane dake ci tare da sayar da naman mutum don yin tsafe tsafe, tare da yin bajakolinsu a babban hedikwatar rundunar Yansandan Najeriya dake babban birnin tarayya Abuja.
Rahotanni sun bayyana cewar mahukuntan kamfanin ne su ka dira yankin da manyan motocin rusau tare da fara rushe dukkan gidaje da bishiyoyin yankin bisa dalilin cewar kamfanin sukarin ne ya mallaki dukkan yankin. An yi kiyasin cewa
Labarai da ke dakin watsa labarai na naij.com sun tabbatar da cewar mambobin PDP, tsagin Kwankwasiyya, a jihar Kano sun fusata tare da fara kona katinsu na jam'iyyar saboda canja sunan Abba K. Yusif, dan takarar Sanata Rabi'u Musa
Da sanadin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, an tabbatar da salwantar rayuwar wani sojan kasa yayin da wasu 'yan tadda rike da bindigu suka samu nasarar yin garkuwa da wata Matashiya, Hafsat Gambo, mai shekaru 21 a duniya.
Wata babbar Kotun Majistire dake zamanta a babban birnin Minna na jihar Neja, ta bayar da umarnin garkame wani Dattijo a gidan kaso, Michael Itang mai shekaru 55 a duniya, bisa laifin yiwa wata yarinya 'yar shekara 10 fyade.
Mun samu wani rahoto na ban al'ajabi dangane da yadda wasu gungun 'yan fashi da makami da suka yiwa wani Sufeton 'yan sanda kwanton bauna, Ebri Ogban, inda suka kar shi har lahira ta hanyar harbi da harsashi na bindiga.
Tun da fari sai da kwamitin tsara zaben da uwar jam’iyyar APC ta turo ya fitar da tsarin da za a yi amfani da shi don gudanar da zaben, amma sai bangare na ‘yan takarar suka nuna rashin gamsuwa da tsarin, lamarin ya jawo barkewar
Abun Bakin Ciki
Samu kari