Abun Bakin Ciki
Na hannun dama da kuma abokanan hulda ga tsohon shugaban hafsin dakarun sojin Najeriya, Marigayi Alex Badeh, sun yi karin haske dangane da nau'in mutanen da ke da hannu na kisan sa da ya auku makonni kadan da suka gabata.
A jiya Juma'a, tsohon shugaban kasar Najeriya, Alhaji Shehu Shagari, ya riga mu gidan gaskiya a babban asibitin kasa da ke garin Abuja bayan ya sha fama da wata 'yar gajeruwar rashin lafiya da zamto sanadiyar ajalin sa.
Majiyar legit.ng ta shaida mata cewar matan dake karatu a jami'ar mai matsuguni a garin Asaba na jihar Delta sun ce hanya daya da zasu tsira daga sharrin matsafan shine su daina amfani da dan kamfai kwata-kwata. Wata dalibar jami'
Mutane uku sun mutu da sanyin safiyar yau, Talata, a unguwar GRA phase 4 dake garin Fatakwal, babban birnin jihar Ribas bayan tashin wata gobara sakamakon tsiyayar man fetur daga wata motar dakon man fetur. Shaidun gani da ido sun
Wasu hotuna da faifan bidiyo da suka fantsama a dandalin sada zumunta daban-daban sun nuna tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata mai ci, Aliyu Wamako, na watsi da kudi a gidansa ga magoya bayansa. A jikin hotunan da faifan bidiy
Majiyar legit.ng ta ce da kyar jami'an hukumar kashe gobara suka shawo kan wutar dake ci a ofishin da matasan suka kai harin. Da yake magana a kan harin da aka kai, Ogara ya ce wadanda suka kai harin sun yi amfani da sindarai masu
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) na duba yiwuwar bincikar wasu gwamnoni saboda karkatar da kudaden Faris Kulob ta hanyar amfani da wasu kamfanoni da suka taimaka masu wajen samun kudaden. Wasu jihohi sun
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Kano na binciken mamba a majalisar wakilai mai wakiltar mazabun Wudil da Garko, Muhammad Ali Wudil, a kan kisan wasu mutane uku a karamar hukumar Rano. A kalla mutane uku ne suka mutu yay
An kama wani tsohon boka, Samuel Hunsu, mai shekaru 85, a garin Abeokuta, jihar Ogun da danyun zuciyoyin mutane. Yayin bajakolin Hunsu ga manema labarai, jami'an 'yan sanda na ofishin shiyya ta 2 dake Onikan a jihar Legas, sun ce
Abun Bakin Ciki
Samu kari