Abun Bakin Ciki
Hukumar hana sha da tu'ammali da miyagun kwayoyi (NDLEA) ta bayyana cewar lemukan karin kuzari dake wartsakar wa a matsayin masu hatsari ga jiki fiye da tabar wiwi. Shugaban hukumar NDLEA a jihar Adamawa, Yakubu Kibo, ya bayyana
'Yan bindiga sun kashe wani jariri mai shekara daya da ragowar wasu mutane 25 a masarautar Gandhi dake karamar hukumar Rabah a jihar Sokoto. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewar an kai harin ne da sanyin safiyar ranar Lahadi a kau
A ranar Juma'ar da ta gabata ne aka gudanar da jana'izar sarkin Lafia, Marigayi Isa Al-Mustapha Agwai I, bisa jagorancin babban Limamin jihar Nasarawa, Mallam Dalhatu Muhammad Dahiru tare da 'yan uwa, makusanta da abokanan arziki.
Fadar shugaban kasa tayi kira ga gwamnan jihar Benuwe, Samuel, da ya mayar da hankali a kan kokarin warware matsalolin da jihar sa ke ciki, ba ya dinga yawo yana yada karya a kan shugaba Buhari ba. A sanarwar da Femi Adesina, kaka
A jiya ne tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako, ya bayyana yadda a karo hudu ya tsallake yunkurin kashe shi saboda dagewar sa a kan a yiwa jama'ar jihar sa da ma Najeriya adalci. Tsohon gwamnan ya ce an fara yunkurin kasheh
A yau Juma'a, an gudanar da jana'izar sarkin Lafiya, Marigayi Isa AlMustapha Agwai, cikin fadarsa ta garin Lafiya da ke jihar Nasarawa yayin da hawaye suka kwaranya tare da jimamin wannan babban rashi na kasar Najeriya baki daya.
Sarkin Lafiya Alhaji Isa Mustapha Agwai mai shekaru 89 a duniya ya riga mu gidan gaskiya bayan ya shafe tsawon shekaru 43 a bisa kujerar mulki ta masarautar tsohon garin Lafiya da ta kasance Masarautar jihar Nasarawa baki daya.
Jam'ian 'yan sandan sun kama mutumin, Umaru Shehu Makeri, a karamar hukumar Bukkuyum kamar yadda sabon kwamishinan 'yan sanda a jihar, Zannah Muhammad Ibrahim, ya sanar a jiya, Laraba, yayin ganawa da manema labarai. Zannah ya ce
Hukumar hana fasakauri ta Najeriya reshen jihar Ogun, ta ce 'yan sumoga sun aikata mummunan ta'addanci na yiwa kasa fasadi kan wasu jami'an ta biyu yayin da suke tsaka da ran gadi domin sauke nauyin da rataya a wuyan su.
Abun Bakin Ciki
Samu kari