Abun Bakin Ciki
Rahotanni sun kawo cewa an kai wa wasu mutane takwas hari da ruwan guba wato acid a kasuwar Ngbuka da ke Uguwagba, Awada kusa da Onitsha, jihar Anambra.
Mutumin mai shekaru 25 ya ce ya tube kayan matar tare da binne ta bayan ya gane cewa ta mutu. An tono gawar mace ta biyu ranar Juma'a, yayin da ta ukun aka tono ta a ranar Lahadi. Ya binne gawar biyu daga cikin 'yammata a cikin
An gano cewa mutanen da suka yi hatsarin na kan hanyarsu ta dawowa Zaria bayan sun halarci wani daurin aure a Funtuwa. Abdullahi Danladi Ibrahim, kakakin hukumar kiyaye hadura na ofishin shiyyar yankin da hatsarin ya faru, ya tabb
Mutane biyar da suka hadar da wata sabuwar amarya sun yi gamo da ajali yayin da kimanin mutane 14 suka jikkata a wani mummunar hatsarin mota da ya auku a kauyen Akila dake babbar hanyar Abeokuta zuwa Ibadan ta jihar Ogun.
Tabbas rayukan mutane 10 sun salwanta kamar yadda hukumomin tsaro suka bayyana a sakamakon wani mummunan hari na 'yan daban daji da ya auku a kauyen Kirtawa na karamar hukumar Safana ta jihar Katsina.
Hukumar hana fasa kauri ta kasa ta yi gargadin cewa, kwantenoni shida cike makil da nikakken tumatir mai dauke da guba ya shigo Najeriya daga kasar Iran da aka killace shi da sunan 'Shirin Asal my tomato paste'.
labari da muke samu daga shafin Rariya ya nuna cewa wata matar aure ta watsa ma mijinta rowan zafi saboda zai kara aure a jihar Kano. Lamarin ya cika da wani malamin makarantar Firamare ne a Dambata.
Ya amsa laifin cewa shi mamba ne a kungiyar matsafa yayin da rundunar 'yan sanda ta yi bajakolinsa a Lafiya, babban birnin jihar Nasarawa. Kwamishinan 'yan sandan jihar Nasarawa, Bola Longe, ya yi kira ga iyaye da masu rikon yara
A ranar Litinin ne kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, Frank Mba, ya yi bajakolin asu masu laifi da suka hada da wani mutum da ya kashe wata tsohuwar 'yar bautar kasa bayan ya yi mata fyade da wasu mutane biyu, 'ya'yan wani datti
Abun Bakin Ciki
Samu kari