Abun Bakin Ciki
Tun bayan kwantar da Moda, manyan jaruman fina-finan Hausa da suka hada da Ali Nuhu da manyan darektoci irinsu Falalu Dorayi ke zarya zuwa asibitin da aka kwantar da shi domin duba lafiyarsa. Moda na daga cikin jaruman fina-finan
Shinkafi ya kara da cewa daga cikin biliyan biyu da gwamnatin Yari ta ware domin biyan bashin kudin garatuti na ma'aikatan da suka yi ritaya, tsofin manyan sakatarori kawai gwamnatin ta biya miliyan N400 tare da bayyana cewa babu
Wani magidanci mai shekaru 51 ya jefa iyalinsa cikin damuwa bayan ya kwankwadi wani maganin kashe kwari mai karfin gaske (sniper) saboda ya dawo daga aiki ya kama matarsa turmi da tabarya ta na lalata da tsohon saurayinta. Magidan
Ya kara da cewa Haruna na yaudarar yaran unguwa da alawar cokoleti zuwa dakinsa domin ya yi lalata da su. A cewar mai gabatar da karar, dubun mai laifin ta cika ne bayan ya yaudari wani yaro da ke aji shida a makarantar firamare
Kazalika, ya bayyana cewa harkar satar mutane tare da yin garkuwa da su na da matukar hatsari, saboda harka ce ta 'ko a mutu ko a yi rai'. Mai garkuwa da mutanen ya ce bai yi nadamar abinda ya aikata ba, tare da bayyana cewa ba ya
Biyo bayan kubutar da magajin garin Daura, Alhaji Musa Umar, wanda aka sace ranar 1 ga watan Mayu a kofar gidansa a garin Daura, jihar Katsina, bayan sallar Magriba, jami'an tsaro tare da hadin gwuiwar ma'aikatan hukumar tsara bir
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Yobe ta kama wani mutumi mai suna Muhammadu Hassan bisa zarginsa da yiwa ‘yar cikinsa ciki. Mataimakin kwamishinan ‘yan sandan jihar Yobe ne ya bayyana haka a yayin taron manema labarai.
Wani ma'abocin amfani da dandalin sada zumunta na Facebook ya yada labarin wata mata da ta kashe mijinta sannan ta saka wa gawarsa wuta bayan sun yi wani kazamin fada. A cewar wanda ya yada labarin, lamarin ya faru ne a jihar Baye
Da yake tabbatar rushewar ginin ga manema labarai, Dakta Olufemi Oke-Osanyintolu, sabon shugaban hukumar bayar da agajin gagga wa ta jihar Legas (LASEMA) ya ce: "ina mai sanar da ku cewa wani ginin bene mai hawa uku ya rushe a ung
Abun Bakin Ciki
Samu kari