Abun Bakin Ciki
Kakakin rundunar 'yan sandan ya ce wanda ake zargi da aikata laifin 'shafi mulera' yana da nakasa (bukata ta musamman) "Hedikwatar 'yan sanda na gudanar da bincike ta hannun ofishin mu da ke Ogui domin warware rudanin da ke tattar
A rahoton da jaridar The Punch ta ruwaito, Alkali Shehu ya ce bulala 80 shi ne hukuncin da shari'a tayi tanadi ga duk wanda aka akama da laifi makamancin wanda Zainab ta aikata na shaye-shayen kayan maye.
Kai harin ya zama tamkar koma baya ga yunkurin yin sulhu da 'yan bindiga da gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ke yi. Karamar hukumar Matazu na daga cikin kananan hukumomin jihar Katsina da hare-haren ;yan bindiga suka tsan
Rahotanni sun bayyana cewa, maharan kimanin su 30 haye a kan babura 10 wanda kowanne ya dauko mutum uku-uku, sun watsa kauyukan uku inda mutanen gari suka arce unguwar Kagara domin neman mafaka a hedikwatar karamar hukumar Rafi.
Hakan ne yasa Beatrice tare da wasu iyayen yara suka gudanar da zanga-zangar neman a kama malamin makarantar firamaren da ke garin Kabiangek, mai nisan kafa 270 daga Nairobi, babban birnin kasar Kenya. Masu zanga-zanga a wajen mak
Kwamadan hukumar NSCDC reshen jihar Neja, Mr George Edem, shi ne ya bayar da tabbacin wannan mummunan rahoto da cewar wanda ake zargi ya aikata laifin ne a kauyen Tamanine na karamar hukumar Borgu a jihar.
Matashiyar, wacce aka kai ofishin jami'an hukumar tsaron NSCDC dake Alausa a jihar Legas, ta ce tun tana da shekaru 11 mahaifinta ya fara lalata da ita amma mahaifiyarta bata yi komai a kai ba duk da tana da masaniya a kan abinda
Malam Yahaya Yakubu ya ke cewa, kungiyar mu ba ta da wata manufa face tabbatar da ci gaban addini bisa fahimta ta irin ta akidar mu ko ina a fadin duniya, kuma wannan tattakin mun saba gudanar da shi a kowace shekara.
Kisan Hussein da mabiya Khalifa Yazid suka yi a shekarar 680, shine musabbabin rabuwar kai tsakanin mabiya Shi'a da Sunni a cikin addinin Islama. Mabiya Shi'a a Iraq, Iran, Pakistan, Afghanistan, India, da Lebanon na tuna wa da
Abun Bakin Ciki
Samu kari