Abun Bakin Ciki
Wani kwamitin gudanar da bincike a kan matsalar tsaro da jihar Zamfara ke ci gaba da fuskanta wanda gwamna Muhammadu Bello Matawalle ya kafa, ya gano wadanda ke da hannu kan haifar da wannan mummunar annoba a jihar.
Jama'ar cikin sun firgita duk da matukin jirgin ya yi kokarin kwantar musu hankali. Ana cikin jirgin jugum-jugum kawai sai wani mutum ya yi Allan-baku ya fada cikin ruwan. Nan da nan sai jama'a suka jirkita zuwa bangare daya na ji
Wani rahoto na ban mamaki da muka samu ya bayyana cewa, wata kotu a Amurka ta umarci wani kamfanin hada mugunguna na kasar, Johnson & Johnson (J&J), da ya biya wani matashi, Nicholas Murray, diyyar dala biliyan takwas.
A wani rahoto mai ban al'ajabi da jaridar BBC Hausa ta ruwaito, mun samu cewa wata sabuwar amarya da 'yan uwanta uku sun dilmiye a wata madatsar ruwa yayin da suke yunkurin daukar hoton na irin na zamani wato 'selfie'.
An ga dan majalisar a cikin wani takaitaccen faifan bidiyo yana marin matar bayan wata cacar baki ta shiga tsakaninsu. Sanata Abbo ya mammari matar ne saboda ta goyi bayan matar dake jiran shagon yayin da wani sabani ya shiga tsak
Dukkan jami'an 'yan sandan na aiki ne tare da hedikwatar rundunar 'yan sandan jihar Ribas, kuma an sace su ne ranar Litinin. Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Ribas, DSP Nnamdi Omoni, ya tabbatar da faruwar lamarin. Sai dai, har
Hajiya Aisha wadda wata lauya takwararta ta wakilta a yayin shirin, Aisha Rimi, ta yi Allah wadai da yadda keta haddin dalibai mata a jami'o'i ya zamto wata mummunar annoba ta ruwan dare da ta haddasa koma baya ga neman ilimi.
Da yake mayar da martani ga jawabin Ministan, gwamna Badaru ya amince cewa akwai kalubale ta fuskar tsaftar muhalli a jiharsa tare da bayyana saka dokar ta baci a bangaren kamar yadda ministan ya bukata. "Za mu ke gudanar da taro
Wannan musiba ta sanya a ranar Litinin ta makon da ya gabata, shugaban hafsin sojin kasan Najeriya, Lt. Tukur Buratai, ya ce lamarin Boko Haram ya ci tura a kasar da dole sai an nemi Mahallacin Sammai da Kassai ya jibinci lamarin.
Abun Bakin Ciki
Samu kari