Abun Bakin Ciki
Jaridar BBC Hausa ta ruwaito mahukunta a kasar Pakistan sun ce, rayukan mutane 19 sun salwanta a yayin da fiye da mutane 300 suka jikkata a sanadiyar wata mummunar girgizar kasa mai karfin maki 5.8 da ta auku a Gabashin kasar.
Dakta Pantami ya ce kimanin kaso 90 na miyagun laifuka da ake tafkawa a kasar na aukuwa ne da mafi girman taimako na wayoyin hannu musamman ta'adar masu garkuwa da mutane da ta addabi kasar.
Kwamishinan ya kara da cewa sojan kadai jami'an 'yan sanda suka samu, sanye da kakinsa, a wurin da motar ta yi hatsari. Bayan jami'an 'yan sanda sun binciki motar ne sai suka ga kananan buhunhunan tabar wiwin makare a cikinta
Tsohon kocin tawagar kwallon kafar Najeriya ya ce ya zuwa yanzu, sawun wadanda suka yi garkuwa da mahaifiyarsa ya bace wa jami'an 'yan sanda ta yadda sun gaza sanin makamar da za su rika domin fara bincike.
Na kula cewa ba yarinya nake koma wa ba, kuma gashi mahaifiyar mijina ta fara tsangwamata tana cewa ina cin kudin dan ta ba tare da haifa masa komai ba. Daga baya ta zo ta fara zargin cewa na girme shi, ina yi masa wayo. "Lamarin
Wani dan Najeriya mai suna Haruna Moda Maina Asaga ya nuna alhini akan mutuwar kannasa guda biyu. Mutumin ya yayi rashi na kaninsa da kuma kanwarsa, Usman da Asha Modu Mai a, a Maiduguri, jihar Borno.
Hukumar tsaro ta kasar Algeriya ta bayyana cewa akalla jarirai takwas ne suka mutu sakamakon wata gobara da ta tashi a wani asibitin kasar a ranar Talata, 24 ga watan Satumba.
A cewar ta, "mahaifiyata ta ji matukar ciwon jin labarin, a cikin kuka ta dinga yi min tambayoyin me tayi min da zan yi mata haka tare da fada min cewa zai saka mata guba tunda har na iya boye mata maganar na canja addini na tsawo
Rahotanni sun kawo cewa wani limamin coci ya tsere inda ya shiga wasan buya, bayan yayi ma yarinya yar shekara 12 fyade a jihar Edo. Limamin cocin mai suna Pastor Marvelous Odalo Eranto-Eranto na fuskantar suka bayan an kama shi
Abun Bakin Ciki
Samu kari