Abun Bakin Ciki
Kungiyar kare hakkin musulmai a ranar Laraba ta zargi wani mutum mai suna Alex Chukwugo da laifin garkuwa da mutane, fyade da kuma dirkawa wata yarinya bahaushiya mai shekaru 18 ciki. Kungiyar MURIC tayi ikirarin cewa, Chukwugo...
Kimanin tsawon wata guda kenan ana zaman 'dar-dar' a kananan hukumomin Kirikasama da Guru, saboda kwararowar wasu bakin Fulani makiyaya zuwa yankin, lamarin da yasa aka jibge jami'an 'yan sanda a yankin domin ganin ba a samu barke
Ya ce an kama daliban ne dauke da wata karamar akwatin saka gawa da gatari a wani wuri da ke cikin jami'ar a hanyarsu ta zuwa wurin rantsar da su a kungiyar tsafin, kuma dukkansu na sanye da jajayen tufafi. A cewarsa, jami'ar na
Kungiyoyin matan a karkashin hadakar kungiyar da Ulama da sauran kungiyoyi masu zaman kansu (NGOs) sun bukaci majalisar ta kafa kwamitin bincike na musamman a kan lamarin. Shugabar wakilan kungiyoyin, Amira Shitu Abdulwahab, ta ce
A cewar kakakin rundunar 'yan sandan jihar, wasu daga cikin jama'a sun tabbaatar da cewa masu laifin ne suka taba yi musu fashi. Ya kara da cewa daga cikin masu laifin da suka kama akwai mambobin wasu kungiyoyi biyu na 'yan ta'add
A cewar matashiyar, "Ina sanya guntun siket da karamar riga bisa umarnin Madam. Ina kwanciya da maza 15 a kan N1,000 kowacce rana, ina samun N15,000 a kowacce rana domin na biya Madam bashin kudin da ta ce ta kashe a kai na." NAPT
Kwamishinan 'yan sandan jihar, Mista Garba M. Danjuma, shine wanda ya sanar da hakan yayin da yake gabatar da jawabi ga manema labarai a hedikwatar 'yan sandan jihar Kebbi da ke Birnin Kebbi. Mista Danjuma ya shaida wa maneman lab
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa Dashe ya fara rubuta takardar koke zuwa kotun a ranar 25 ga watan Satumba domin neman a tilasta IGP da Kyari su gabatar da Sambo a gaban kotu bayan kama shi da rundunar 'yan
Sakataren hukumar bada agajin gaggawa na jihar Adamawa, Dakta Muhd Suleiman, ya ce ibtila’in ya biyo bayan mamakon ruwan sama mai yawan gaske da ya sauka a wasu sassan jihar, har na tsawon kwanaki 3.
Abun Bakin Ciki
Samu kari