Abun Bakin Ciki
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa Bashir dalibi ne da ya riki sana'ar nika yayin da yake zaman jiran sakamakon kammala karmar sakandire (junior WAEC) a makarantar gwamnati ta jeka ka dawo da ke unguwar Tudun
Sanarwar ta fayyace dalilai, inda ya hikaito yadda a shekarun baya limamai ke shiga masallatan ba tare da rakiyar Askarawa ba. Sai dai lamarin ya sauya zani bayan faruwar wasu ababe da suka sanya aka dauki mataki babu shiri.
Shugaban hukumar NAFDAC na kasa, Farfesa Moji Adeyeye, shi ne ya bayyana takaicin hakan a ranar Laraba yayin wani taron wayar da kan masu gidajen burodi da aka gudanar a babban birnin kasar na tarayya.
A cewar wani jawabi da kungiyar Kwankwasiyya ta fitar ta bakin Sanusi Bature Dawakin Tofa, kakakin kamfen din Abba Kabir Yusuf, ta ce shaidun gani da ido sun tabbatar da cewa wani tsohon hadimin gwamna ne mai suna Murtala Salisu
Wata majiya ta shaida wa iHarare cewa, "surukanta basu ji dadin rayuwar da ta fara ba bayan watanni biyu kacal da mutuwar mijinta, sun nuna fushinsu a kan rashin daraja dan uwansu ta hanyar mayar da gidansa wurin hole wa. "Da suka
A yayin da ake tsananin bukatar agajin jinkai cikin gaggawa, mahukunta a kasar Nijar sun bayyana rahoton yadda ambaliyar ruwa ta tilasta wa mutane dubu 23 tserewa daga muhallansu kamar yadda Muryar Duniya ta wallafa.
Ma'aikatar sadarwa ta tarayya ta ce an ja hankalinta a kan wani sako da kamfanin sadarwa na MTN ke tura wa kwastomominsa a kan cewa zasu fara cire naira hudu (N4:00) daga asusun duk wanda ya sayi katin waya na kamfanin daga asusun
Na kasance limami a wani masallaci sa ke unguwar Daja a garin Ajowa Akoko. A ranar 2 ga watan Oktoba wasu mutane suka sace ni a hanyata ta koma wa gida bayan sallar Isha. "Ina cikin tafiya a kan Babur dina sai kawai wasu mutane
A shaidarsa, Hussein ya bayyanawa kotu yadda motar daukar kudi ta kai naira miliyan dari hudu da hamsin gidan Ambasada Bashi Yuguda a ranar 27 ga watan Maris, 2015 kamar yadda hedkwatar bankin wani banki ta umarta. Kafin kotun ta
Abun Bakin Ciki
Samu kari