Abun Bakin Ciki
Kwamandan atisayen 'Ofireshon Lafiya Dole', Manjo Janar Olusegun Adeniyi, ya ankarar da direbobi da sauran masu ababen hawa a kan shigayen tsare ababen hawa na bogi da 'yan Boko Haram suke saka wa a kan hanyar Damataru zuwa Maidug
A wata sanarwa mai dauke da sa hannun kakakin rundunar 'yan sandan jihar Katsina, SP Gambo Isa, da aka raba wa manema labarai, rundunar 'yan sandan ta bayyana cewa wani nai suna Sale Hangay, mai shekaru 35 daga Katsina, shine dire
Wadanda suka karbi lambobin 'yan bindigar sun bayyana cewa basu samesu ba a ranar Asabar din, sai da safiyar ranar Lahadi. Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Zamfara, Muhammadu Shehu, bai samu damar amsa kiran da Premium Times
Yan sandan Bududa da ke yankin gabas na Uganda suna neman wani yaro mai shekaru 10 ido rufe, a kan sukar wani dalibi dan'uwansa da yayi da wuka samakon zarginsa da soyayya da budurwarsa mai shekaru 11.
Kafin hakan, dan sanda mai gabatar da kara, Insifekta Jimah Iseghed, ya fada wa kotun cewa wanda ake zargin ya aikata laifin ne da misalin karfe 10:00 na safiyar ranar 7 ga watan Disamba, 2019, a garin Iba. Ya shaida wa kotun cewa
Tana cikin rukunin 'C' na matasa 'yan bautar kasa dake aiki a makarantar sakandiren 'yammata dake garin Ibagwa-Aka a yankin karamar hukumar Igbo-Eze ta kudu a jihar Akwa Ibom. Rahotanni sun bayyana cewa ta kashe kanta ne ranar Jum
Majiyar ta ce dukkan 'yan bindigar na dauke da makamai, wasu kuma a cikinsu suna sanye da kakin sojoji. A cewar shaidan, wanda ya nemi a boye sunansa, lamarin ya faru ne a garin Auno mai nisan kilimita 20 zuwa Maiduguri, babban bi
A ranar Laraba ne babban sakataren majalisar dinkin duniya, Antonio Guterres, ya sanar da cewa zai cigaba da tattauna wa da kasashen biyu domin ganin an samu lafawar amon gangunan yaki da kowanne bangare ke buga wa. Kalaman na Gut
Jaridar Solabase dake Kano ta rawaito cewa wani dan uwa ga marigayin mai suna Ibrahim Umar ya ce Malam Sagir Madaki ya mutu ne da yammacin ranar Talata a asibitin koyarwa na Aminu Kano bayan takaitacciyar rashin lafiya. An yi masa
Abun Bakin Ciki
Samu kari