Abun Bakin Ciki
Kamar yadda ya ce, barkewar cutar Coronavirus din a kasar China ta dame shi kuma yana tsoron cewa cutar za ta iya sauka a kasar Ghana. A don haka ne ya yanke shawarar kirkiro man warakan don yakar cutar. Ya ce za a shafa man a duk
Da yake magana a wurin wani taro a jami'ar Ibadan ranar Litinin, Falana ya bayyana cewa tawagar masu kisan tana karkashin kulawar babban jami'in dan sandan da ke aiki tare da gwamnan a wancan lokacin. Falana ya kara da cewa daga
Wasu jami'an 'yan sanda biyu sun mutu bayan motar da suke ciki ta kife yayin da suka bi wata motar haya. Jaridar 'The Nation' ta rawaito cewa lamarin ya faru ne a kan hanyar Ogoni zuwa Akwa Ibom yayin da motar 'yan sandan ta biyo
Yayin turereniyar da ta barke a daidai lokacin da za a fara raba wani 'mai' mai tsarki, mambobin Cocin sun tattake 'yan uwansu marasa karfi da kananun yara da mata, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar a kalla mutane 20 tare da rau
Hakan na kunshe ne a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun Samuel Y. Obochi, mataimakin rijistara mai kula da yada labarai da aiyuka na musamman. Kazalika, hukumar kwalejin ta dakatar da wani shugaban 'sashe', da ba a bayyana
Da aka tuntubi kakakin rundunar 'yan sandan jihar Benuwe, DSP Catherine Anene, ta tabbatar da faruwar lamarin, sai dai, ta ce matar da mutu tun kafin matashin mai suna Dominic ya taba ta. Catherine ta bayyana cewa matashin yana
Malami ya kara da cewa akwai karin wasu kudin, Yuro miliyan 6.8, da tsohon gwamnan jihar Delta, Mista James Ibori, ya barnatar da Najeriya ke son karbo wa daga kasashen ketare. Sai dai, ya ce har yanzu ba a fara tattauna a kan kud
A ranar Laraba ne hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki ta sanar da cewa wata kotun tarayya ta yanke wa wata uwa sa dan cikinta hukunci bayan samunsu da laifin damfara. Jastis Chukwujekwu Aneke, alkalin kotu, wacce
A yayin da ake kira ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, yayi murabus saboda tabarbarewar tsaro, wani bincike da cibiyar bincike ta 'Conflict Armament Research' ta bayyana yadda makamai suka samu hanya zuwa arewacin Najeriya.
Abun Bakin Ciki
Samu kari