Abun Bakin Ciki
Da ya ke amsa tambayar manema labarai a kan zargin cewa ya aikata fyade ga mata 30, sai mai laifin ya ce; "ba gaskiya bane, na aikata hakan ne kawai sau uku; za
Alkalin kotun ya amince da bayar da belin wadanda ake kara a kan N50,000 kowanne mutum da kuma wakili da zai tsayawa kowannensu tare da daga sauraron shari'ar
NBC ta bayyana cewa an ci tarar gidan radiyon mai suna 'Nigeria Info 99.3FM' saboda yin amfani dasu wajen yada labarai marasa tushe da kan iya haifar da hargits
Oke ya bayyana cewa bincikensu ya karkata ne wajen samun hujjoji da bayanai a kan ciyar da dalibai 'yan makaranta da aka gudanar a karkashin shirin NSIP bisa ja
A ranar Litinin ne kafafen yada labarai su ka wallafa labarin cewa tsohon mataimakin gwamnan babban bankin kasa (CBN), Ubadiah Mailafia, ya bayyana zargin cewa
A ranar Litinin ne wata babbar kotun Shari'a da ke zamanta a Hausawa Filin Hockey da ke cikin birnin Kano ta zartar da hukuncin kisa a kan matashin mai shekaru
Mu, 'yan siyasa, ya kamata a zarga a kan batun kalubalen rashin tsaro da ya ki karewa a tsakanin jama'armu. A bayyana take cewa wasu 'yan siyasa su na amfani da
A ranar Litinin ne jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta sanar da janye dakatarwar da ta yi wa tsohon mamba a majlisar dattijai, Sanata Suleiman Hunkuyi, da saur
Yayin bajakolin 'yan bindigar, kwamandan runduna ta 7 da ke kudancin jihar Kaduna, Kanal David Nwakonobi, ya ce an kama ma su laifin ne bayan samun sahihan baya
Abun Bakin Ciki
Samu kari